ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Amintaccen Jami’in Tsarona Ya Taimaka Wajen Yi Min Juyin Mulki — Gowon

by Sadiq
4 months ago

Tsohon Shugaban Ƙasar Nijeriya na mulkin Soji, Yakubu Gowon, ya bayyana yadda wani amintaccen jami’in tsaronsa, Joseph Garba, wanda ya shugabanci rukunin masu tsaronsa, ya taka rawa wajen juyin mulkin da ya kifar da gwamnatinsa a watan Yulin 1975.

Gowon ya bayyana hakan ne a cikin littafinsa mai shafi 859 mai suna ‘My Life of Duty and Allegiance’, inda ya ce lamarin ya kasance ɗaya daga cikin manyan cin amana da ya taɓa fuskanta a rayuwarsa.

Ya ce mutanen da suka yi wannan abu su ne waɗanda ya amince da su kuma ya ɗaga su zuwa manyan muƙamai a cikin gwamnati da soji.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, Garba, wanda ke shugabantar rukunin tsaro na musamman da ke kare rayuwarsa, daga baya an gano yana da hannu shirin juyin mulkin.

Ya ce wannan ya fi masa zafi saboda Garba ya shaida masa kwanaki kaɗan kafin juyin mulkin cewa bai san komai game da wani shiri na kifar da gwamnati ba.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Gowon ya kuma bayyana cewa babban jami’in tsaronsa, M.D. Yusuf, ya riga ya yi masa gargaɗi cewa wasu jami’an soji na shirin yi masa juyin mulki kafin taron OAU a Kampala, Uganda.

Ya ambaci Joseph Garba da Anthony Ochefu a matsayin wasu daga cikin manyan waɗanda ake zargi.

Ya ce abin ya masa ciwo sosai saboda ya aminta da shi.

Ya ƙara da cewa ya naɗa Garba muhimmin matsayin tsaro ne saboda yadda yake da ƙwarin gwiwa a kansa.

Gowon ya ce wannan lamari ya kasance ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka fi masa ciwo a rayuwarsa, ganin cewa waɗanda suka yi abin su ne mutanen da ya yi matuƙar aminta da su.

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue
Manyan Labarai

Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue

September 8, 2026
Next Post
Laifin ‘Yan Arewa Ne Kan Yadda Muka Bari Matsalar Tsaro Ta Addabe Mu — Sule Lamido

Laifin 'Yan Arewa Ne Kan Yadda Muka Bari Matsalar Tsaro Ta Addabe Mu — Sule Lamido

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.