ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Zama Wajibi Manoman Rogo Su Yi Don Samun Amfani Mai Yawa

by Abubakar Abba
3 years ago
Rogo

Wasu manoman Rogo a kasar nan na fuskantar kalubalen samun ingantaccen tushen Rogon da za su shuka a gonakan su, musamman domin su samu yin girbi mai dimbin yawa kari da rashin samun kayan aiki na zamani daga daga gun gwambatin tarayya da na jihohin da ke a kasar nan.

Har ila yau, manoman sun kama fuskanci kalubalen wadatacciyar kasar yin noma da rashin gyran kasar noman da rashin kayan noma na zamani da rashin wadatattun kudaden yin noman da sauransu.

  • Bukatar Magidanta Su Sa Ido Kan Yadda ‘Ya’yansu Za Su Yi Bikin Sallah
  • Yadda Kamfanin Huawei Na Sin Ke Fadada Moriyar Fasahar Sadarwa A Tanzania

Sai dai, duk da irin wadannan kalubalen, manoman Rogo a jihar Edo na cike da murna, musamman wajen samun yin girbi mai yawa daga Rogon da suka shuka, inda hakan ya kai jihar a matsayi na Gaba, wajen samar da Rogon mai dimbin yawa.

ADVERTISEMENT

Shugaban kungiyar manoman Rogo da sarrafa shi zuwa Garin Rogo a jihar ta Edo Donatus Imaghodor ya bayyana cewa, har yanzu manoman na Rogon a jihar samun karin ci gaba a nomansa duk da irin wadannan kalubalen da ake samu wajen yin nomansa.

A cewar shugaban,  akasarin e fuskanta a jihar ta Edo shine karancin kasar yin noma bane yawan samun gobara da rashin wadatattun kudaden da rashin kayan aiki na zamani da sauransu. Imaghodor ya bayyana cewa, zai fi yiwa manoman a jihar sa   sauki idan sun samu kayan nomansa na zamani aiki sa.

LABARAI MASU NASABA

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

Ya kara da cewa,  manoman sa na fuskantar kalubalen samun kayan nomansa na zamani  duk da cewa, suna samun wadataccen tushensa da ake shukawa sai kuma gobara ta auka a cikin wasu gonakan da manoman sa ke shuka shi.

Shugaban kungiyar ya kara da cewa, akasarin manoman sa na sa samun magungunan yi masa feshi, musamman don dakile yaduwar Ciyawa a cikin gonakan da aka shuka shi, inda  ya bayyana cewa, babu kuma wani tallafi da ke zuwa ga manoman daga gun gwamnatin jihar.

Sai dai, Imaghodor ya sanar da cewa, a wasu lokutan ta hanyar shirin  bunkasa aikin noma na jihar ADP manoman sukan samu taimako da wasu kayan aiki wadanda kuma ba sa isar manoman na Rogon da ke a cikin jihar.

Ya bayyana cewaz har zuwa yanzu, manoman na Rogon a jihar mun yi sa’ a a yanzu, bamu fuskanci kalubalen rashin tsaro ba, musamman rikicin manoma da Fulani Makiyaya.

” Mun yi sa’ a a yanzu,  bamu fuskanci kalubalen rashin tsaro ba, musamman rikicin manoma da Fulani Makiyaya. “

A cewar Imaghodor, idan manoman na Rogon ba su da kayan aikin ma  zamani, za su iya fara yin noman dan kadan, inda ya ce, zai fito ya farawa da noma kadada 100.

Shugaban ya bayyana cewa, ga duk wanda sabo ne zai shiga fannin na noman Rogon dole ne ya ce tabbatar da ya samu gona tukunna da kudi da kayan aiki na zamani.

“Idan manoman  na Rogon ba su da kayan aikin ma zamani, za su iya fara yin noman dan kadan, inda ya ce, zai fito ya farawa da noma kadada 100.’

Rogo
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka
Noma Da Kiwo

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

August 1, 2026
Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya
Noma Da Kiwo

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

July 18, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Noma Da Kiwo

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

July 11, 2026
Next Post
Bai Kamata Japan Ta Zuba Ruwan Da Sinadarin Nukiliya Ya Gurbata Cikin Tekun Pasifik Ba

Bai Kamata Japan Ta Zuba Ruwan Da Sinadarin Nukiliya Ya Gurbata Cikin Tekun Pasifik Ba

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.