ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Aminu Bayero Ya Samu Nakasu Ta Ɓangaren Siyasa

by Sulaiman and Bello Hamza
3 months ago
Bayero

Muhammad Sanusi da Aminu Ado Bayero, wadanda ke jayayya kan wane ne hakikanin Sarkin Kano, a watan da ya gabata an tilasta musu su dakatar da shirye-shiryensu na gudanar da hawan Sallah a jihar.

Canjin da aka tilasta musu ya biyo bayan umarnin rudunar ‘yansanda ta Jihar Kano, saboda tsoron yiwuwar samun tashin hankali. Amma watakila wannan ne karo na karshe da sarakunan biyu za su yi yunkurin gudanar da bukukuwan al’ada masu hamayya.Daga dukkan alamu, rikicin kan masarautar ba za a iya warware shi ba ta hanyar siyasa ba tare da samun yarda ko tattaunawa da Sanusi ko Bayero ba. Sun fara rikicin ne tun a watan Yuni 2024.A cewar dokar jihar, gwamnan jihar ne ke da ikon nada sarkin kuma majalisar jihar ke tabbatar da nadin. An cire Sanusi a 2020, aka maye gurbinsa da Bayero, sannan ya koma a 2024.Haka kuma an samu rudani a tsakanin iyalan gidan Bayero. Ganduje ya yi alkawarin sanya ’yan’uwa guda biyu Sarkin Kano a shekarar 2020. Daga karshe ya raba sarautar zuwa gida biyar, inda ya nada Sarkin Bichi.

Takaddama tsakanin Bayero da Sanusi kan wanda ya dace ya zama Sarkin Kano, ya zama rikici a tsakanin iyali guda biyu, ya kasance tasirin siyasa ne a tsakanin Abdullahi Ganduje da Rabiu Kwankwaso, da kuma gwagwarmayar doka wadda ke gwada iyakokin kotunan tarayya wajen shiga cikin lamarin ikon kotunan jihar.An shigar da kararraki da dama a gaban babbar kotun Jihar Kano da kuma manyan kotunan tayayya. An dai dakatar da dukkan shari’o’in tun daga 2024.

ADVERTISEMENT

Lamarin ya kuma kai wurin Shugaban kasa, Bola Tinubu, wanda ya ga sauke Bayero a matsayin cin fuska ga shugabancinsa. A shekarar 2014, an yi amfani da masarautar wajen gudanar da mabanbantan ra’ayoyi don kalubalantar shugabancin Goodluck Jonathan.

A karshen shekarar 2025, an yi fatan cewa rikicin zai kawo karshe bayan Gwamna Abba Yusuf ya sauya sheka daga jam’iyyar Kwankwaso zuwa na Tinubu, wanda ya sanya shi cikin rukuni daya da Ganduje.Bayan shiga jam’iyyar gwamnati, Yusuf ya bayyana cewa ba shi da shirin cire Sanusi. Yayin da Sanusi da Yusuf sun auri ’yan’uwan Bayero.

LABARAI MASU NASABA

Batun Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Da Ƙalubalen Abinci Mai Gina Jiki

Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG

Rahotannin sun nuna cewa wasu bangarorin siyasa a cikin APC mai mulki a Kano, ciki har da bangaren Yusuf da Ganduje, sun yi watsi da duk wani yukuri ya kiran Bayero a matsayin Sarkin Kano.

Domin hada kowane bangare cikin APC, an ce bangaren Ganduje ya kafa wasu sharudda ga Yusuf. Wani bangare na sharadin shi ne, zabi tsakanin mataimakin gwamna domin maye gurbin Aminu Abdulsalam wanda ya yi murabus, saboda biyayya ga Kwankwaso, ko kuma zabi wanda zai zama Sarkin Kano.A ranar 27 ga Afrilu, an tabbatar da Murtala Sule Garo, mai biyayya ga Ganduje, a matsayin mataimakin gwamna ga majalisar jihar, sannan daga baya aka rantsar da shi ya shiga ofis.Babu wasu rahotanni da ke cewa Tinubu ya tuntubi Bayero ko ya nuna goyon baya a tsakanin bangarorin APC a Kano. Dukkan Sanusi da Bayero makomansu na ga hannun ‘yan siyasa. Dole daya daga cikinsu ne za a amince da shi a matsayin Sarkin Kano

Bayero
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Bayero
Bello Hamza
+ posts Bio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Bayero
Ra'ayinmu

Batun Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Da Ƙalubalen Abinci Mai Gina Jiki

August 14, 2026
Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG
Ra'ayinmu

Buƙatar Kawo Ƙarshen Dogon Layi A Tashoshin Sayen Iskar CNG

July 31, 2026
Ana Ci Gaba Da Tafka Muhawara Kan Shirin Gwamnati Na Haramta Masana’atun Sarrafa Robobi
Ra'ayinmu

Ana Ci Gaba Da Tafka Muhawara Kan Shirin Gwamnati Na Haramta Masana’atun Sarrafa Robobi

July 10, 2026
Next Post
Sin Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Fahimtar Juna Da Aka Cimma Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Fahimtar Juna Da Aka Cimma Tsakanin Amurka Da Iran

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.