ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Yi Kira Da A Kara Tallafi Kan Lamarin Yaran Da Ba Su Zuwa Makaranta

by Sulaiman and Idris Aliyu Daudawa
4 months ago
Makaranta

Masana harkar ilimi sun yi kira da karin samun ci gaban harkar ilimi don haka ne ma suka ankarar da gwamnatocin

Kano, Katsina da kuma Jigawa  da su ware ma bangaren ilimi wani kaso mai gwabi saboda kulawar yaro, da ci gaban ilimi, a matsayin wani mataki ne da ya zama dole ne a dauke shi da muhimmanci don  a samu dama wajen daukar shi  ya  kuma dace  da yaran da basu zuwa makarantai.

An yi wannan kiran ne lokacin da aka yi taron kwana biyu da ya shafi ganawa da manema labarai domin bunkasa bunkasa ilimin farko da yaro / yara za su fa samu, da kuma fadada hanyar da za a samu ilimi mai nagarta a Jihohin ukun,da aka yi a Dutse, hedikwatar Jihar Jigawa.Gidauniyar kasa da kasa da take kulawa da lamurran da suka shafi kananan yara tare da tallafi tarayyar Turai.

ADVERTISEMENT

Da ake gabatar da wani jawabin wasika mai taken da ake kira “Zuba jari a farkon rayuwar ilimin rayuwar farko ta yara a matsayin wani ginshiki ne na rage yaran da ba su zuwa makaranata,” wanda masani ne akan rayuwar fako ta yaro, Dakta.Sunday Jacob, ya bayyana Kano, Katsina da kuma  Jigawa suka samar da kashi kusan 30 na yaran da basu zuwa makaranta a Nijeriya, lamarin da aka alakanta shi da fatara, tabarbarewar tsaro, koma babu shi tsaron, da kuma  yadda al’ada take taka rawa, ga kuma nisan tafiyar da za ayi zuwa makarantar.

Ya bayyana yawan yaran da basu zuwa makaranta, ko dai ya kasance ba a sasu makarantar ba,ko kuma sun bar zuwa ne kafin su kai aji uku na Firamare, inda ya ce rashin ilimi a farkon rayuwar yaro ba karamin taimakawa hakan ya yi ba, wajen rashin maida hankali kan tafiya makaranta da kuma iya jure ci gaba da yin hakan.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

“Yaran da basu da basu damar hanyar zuwa makaranta ba kashi biyu ne ko dai ya kasance sun bar zuwa makarantar ne da wuri. Alamu sun nuna wadanda suka samu ilimin da farko su ne suke ci gaba da zuwa makarantar, su kammala da kuma ci gaba da fahimtar abinda ake koya masu a makarantar kamar yadda ya ce,” .

Jacob ya yi bayanin cewa kashi 90 na yadda kwakwalwa ta ke bunkasa abin yana faruwa ne kafin shekara ta biyar,wannan yana nufin yadda ake kamar muhimmancin zuba jari tun farkon wajen lamarin da ya shafi  koyon wani abu domin tabbatar da ana amfani da hankali wajen samun ilimi ganewa ko fahimta, da yadda za ayi amfani da labarin da aka samu ko sako,ta hanyar yin tunani, sai kuma yadda aka san abin ga kuma hankali. Abin ya hada ayyuka kamar wajen yin tunani, maida hankali,harshe, sai kuma yadda za ayi maganin matsala ta hanyar daukar mataki.

Sai dai kuma duk da haka, ya ce rashin samun hanyar da za a kai ga shi tsarin na ECCDE a Jihohin uku, inda lamarin yara masu zuwa makaranta ya kasance kamar haka Kano na da kashi 35, Katsina 25 Jigawa, ita ma Katsina ta na da kashi 25,suna kuma tattare da matsaloli da suka hada da yawan ‘yan makaranta a cikin azuzuwa, karancin Malamai mata da kuma rashin  tsaro.

Har ila yau masanan sun bayyana cewa yayin da Kano take da kasafin kudi da ta ware saboda tsarin ilimi na ECCDE, inda Gizo ke ta shi sakar shi ne yadda ake fitar da kudaden abin ya yi matukar kadan, a shekaru uku da suka gabatar, yayin da Jihohin Jigawa da Katsina su basu dama tsarin ilimin na ECCDE.

A na shi jawabin jami’in ofishinIn his remarks, UNICEF na Kano mai kulawa da irin lamarin, Dakta. Karanbeer Singh,ya bayyana ilimin da ake ba yaro a farkon rayuwar sa a matsayin “abin yana daga cikin babban tsari na kamar zuba jari,” inda ya kara yin bayanin kan yaran da suka samu ilimi a farkon rayuwarsu suna daga cikin wadanda za su samu halin yin nasara a karatunsu da kuma iya zama da al’umma.

Ya yi karin haske na cewa shi lamarin samar da ilimin farkon rayuwa ta yaro ko yara har yanzu yana kara ci baya, inda kashi kusan kashi 29  na yaran ne a Kano, kashi 32  a Katsina  yayin da ita kuma Jihar Jigawa aka bar ta da kashi 24 dangane samun galaba kan lamarin na farkon rayuwar yara.

Singh ya yi kira da gwamnatocin Jahohi su kara kudaden da ake kashewa wajen tafiyar da harkokin gida, dauki kwararrun Malaman makarantar, su bunkasa kayan koyo da koyarwa da kuma har ila yau kayan da za su taimakawa Malamai jin dadin  koya abubuwan da suke koyarwa.

Da take na ta jawabi lokacin yaron, matar Gwamnan Jihar Jigawa, Hajiya Hadiza Namadi, da Hajiya Kadijat Mohammed,ta wakilce ta yi bayani kan irin matukar kulawar da gwamnati take yi kan lamarin da ya shafi samun damar bada ilimin rayuwar farko ta yaro ko yara, abinda ta yi ma kallon wani babban ginshiki ne  na ci gaban kasa da bunkasarta.

Masu ruwa da tsaki a wurin taron sun dauki alkawari na yin duk abinda ya kamata su hada karfi da karfe wajen kara inganta daukar Malaman makaranta, bunkasa abubbuwn more rayuwa wadanda su ma suna daga cikin abubuwan da ke bunkasa shi ilimin,da kuma yin duk abinda ya kamata wajen yadda za a kara yaran da kuma samun sakamako mai inganci na karatun yara a Jihohin uku.

Makaranta
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Makaranta
Idris Aliyu Daudawa
+ posts Bio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Makaranta
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Makaranta
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Lokacin Da Duniya Ke Kira Ga Zaman Lafiya, Japan Ta Zabi “Sake Daukar Makamai”!

Lokacin Da Duniya Ke Kira Ga Zaman Lafiya, Japan Ta Zabi "Sake Daukar Makamai"!

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.