Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce zai koma Kano na tsawon makonni biyu domin tabbatar da samun goyon...
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce zai koma Kano na tsawon makonni biyu domin tabbatar da samun goyon...
Jam’iyyar ADC ta yi gargaɗin cewa ba za ta bari jihar Sakkwato ta faɗa cikin rikicin siyasa ba, bayan wani...
Ƙungiyoyin ƙwadago na jihohi sun fara matsa wa gwamnonin jihohinsu lamba domin su amince da biyan ma’aikata tallafin sufuri naira...
Abba Atiku Abubakar, ɗan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin bayar da motocin bas guda 10 domin...
Dakarun Sojin Nijeriya sun hallaka ƴan ta’adda shida, sun kama wasu mutane 11 da ake zargin suna haɗin kai da...
Kwamishinan Ƴansandan Jihar Zamfara, CP Muhammad Bello, ya tabbatar da kuɓutar da malaman addinin Musulunci uku daga cikin mutum shida...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da samun mutane 38 da suka kamu da wata cuta da har yanzu ba a...
Wata mata mai yara biyu, Aisha Suleiman, ta bayyana yadda ita da ’ya’yanta, ciki har da jaririnta da aka haifa...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Sakkwato a ƙarƙashin jam’iyyar ADC, Hon. Manir Muhammad Dan’iya, ya ce rayuwarsa na cikin barazana bayan...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ɗan takarar gwamnan Jihar Kano, Abdulsalam Gwarzo, a ƙarƙashin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.