Sojoji Sun Kashe Mayaƙan ISWAP 103 A Hare-Haren Sama Cikin Kwanaki 8
Dakarun Haɗin Gwiwa na Operation Haɗin Kai sun kashe aƙalla mayakan ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP 103, tare da lalata manyan...
Dakarun Haɗin Gwiwa na Operation Haɗin Kai sun kashe aƙalla mayakan ƙungiyar ta’addanci ta ISWAP 103, tare da lalata manyan...
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaron Daji ta Ƙasa (NFSS) mai suna Lawrence Cletus...
Wani masunci kuma mahaifin ƴaƴa huɗu mai suna Ibrahim Abubakar, ya bayyana yadda wasu ƴan bindiga suka datse masa yatsu...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa al'ummar jiharsa za su marawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya...
Sanata mai wakiltar Kudancin Borno a Majalisar Dattawa, Mohammed Ali Ndume, ya goyi bayan kalaman Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mayar da martani mai cike da zolaya ga jam’iyyar adawa ta ADC, inda ya bayyana...
Ƙungiyar Ƙwararrun Ma’aikatan Lafiya ta Jihar Katsina (Assembly of Health Care Professionals) ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na kwanaki...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ƙaryata rahotannin da ke cewa fusatattun matasa sun kai wa Mataimakin Gwamnan jihar, Malam Mani Malam...
Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC (APC-PCC) ƙarƙashin jagorancin Darakta Janar na kamfen ɗin, Sanata Abdulaziz Yari,...
Rikici tsakanin manoma da makiyaya a wasu ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Kuje da Gwagwalada da ke Babban Birnin Tarayya Abuja ya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.