Ya Kamata Farashin Siminti Ya Sauka — Umahi Ga Masana’antun Siminti
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi kira ga masana'antun siminti a faɗin ƙasar nan da su gaggauta rage farashin siminti,...
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi kira ga masana'antun siminti a faɗin ƙasar nan da su gaggauta rage farashin siminti,...
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma tsohon Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya, Sanata Abdulaziz Yari, da alama ya fara sabawa da rayuwar...
Bayan samun goyon bayan Gwamnan Jihar Gombe, an amince da Jamilu Isyaku Gwamna, a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya isa birnin Nairobi na ƙasar kenya, domin halartar taron nahiyar Afirka kan tattalin arziki...
Gwamnatin Jihar Filato, ta ce ta ƙwato kadarori sama da 60, ciki har da gine-gine, da kayayyakin aikin gini da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta hana ‘yan jarida zaman sauraron neman beli na wasu mutum shida da ake...
Wani jigo a jam’iyyar ADC, Buba Galadima, ya yi zargin cewa jam’iyyun adawa na iya fuskantar takura a harkokin siyasa...
Gwamnatin Jihar Filato ta sanar da sake sassauta dokar hana fita da ta sanya a baya a ƙaramar hukumar Jos...
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa an yi tattaunawa tsakanin Amurka da Iran, a cikin kwanakin da suka...
Ƙungiyar Matasa ta Ƙasa (NYCN), ta yi Allah-wadai da hare-haren bam da suka afku a birnin Maiduguri na Jihar Borno,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.