Dan Shekara Hudu Ya Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga A Yobe
An kubutar da wani yaro dan shekara hudu mai suna Muktar Adamu a unguwar Nahuta da ke karamar hukumar Potiskum...
An kubutar da wani yaro dan shekara hudu mai suna Muktar Adamu a unguwar Nahuta da ke karamar hukumar Potiskum...
Kwanturolan da ke kula da Sashen Kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Nijeriya, Anthony Ayalogu, ya rasu.
An ce an kashe mutane biyu a wani rikicin fili da ya barke tsakanin kabilar Kambari da Fulani a garin...
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya tafi Turai kan harkokin kasuwanci.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin kammala aikin wutar lantarki na Mambila da...
Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya ayyana hutun kwanaki bakwai ga ma’aikatan gwamnati sakamakon matsalolin da ake fuskanta sakamakon...
A daren ranar Litinin wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a unguwar Hayin Banki da ke karamar...
An gurfanar da Gwamnan Jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrasaq a gaban wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, bisa zarginsa da...
Rundunar hadin gwiwa ta Multinational Joint Taskforce (MNJTF), ta ce sojojin hadin gwiwa na shiyya ta 3 da ke Monguno...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin inganta tsaro, sauya tattalin arziki da sauransu,...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.