Kamfanin Shell Ya Yi Alƙawarin Zuba Jarin Dala Biliyan 20 A Najeriya Bayan Dala Biliyan 7 Da Aka Kashe – NNPCL GCEO
Shugaban Gudanarwa na Kamfanin Man Fetur na Nijeriya (NNPCL), Mista Bashir Bayo Ojulari, ya bayyana cewa Kamfanin 'Shell Petroleum Development...



















