ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Iyalan Sheikh Khalifa Abdulkadir Sun Koka Kan Rashin Sanin Halin Da Yake Ciki

by Sani Anwar and Sulaiman
8 months ago
Sheikh Khalifa

Uwargida da ‘ya’yan fitaccen malamin addinin musulinci a Zariya, Sheikh Khalifa Sani Abdulkadir, sun koka kan bacewarsa kwanaki 25 bayan da ya tafi Abuja, sakamakon rufe asusun ajiyarsa na banki da aka yi.

Malamin dai, na daya daga cikin manyan jagororin kungiyar Fityanul Islam da kuma kungiyar Tijjaniyya a Zariya da fadin Jihar Kaduna baki-daya.

  • Manufar Yada-Zango Ba Tare Da Bukatar Biza Ba Ta Bunkasa Adadin Masu Shigowa Kasar Sin Domin Ziyara
  • Majalisar Dokokin Legas Ta Amince Da Kasafin Tiriliyan ₦4.4 Na Shekarar 2026

Da take magana a wata hira da RFI International da ke Kaduna, matar malamin, Hajiya Ramatu Khalifa Sani Abdulkadir ta ce; maigidan nata ya bar gida da sanyin safiya, bayan ya shaida mata cewa, zai tafi Abuja domin warware matsalolin da suka shafi asusun ajiyarsa na banki.

ADVERTISEMENT

Ta kara da cewa, “Ya buga min kofa da safe, na ce masa ina yin addu’a ne, daga nan sai ya ba ni kudin da za a yi amfani da su a gida, ya ce zai tafi Abuja, in sha Allahu zai dawo a ranar, ba zai kwana ba.

“Tun daga wannan rana, har zuwa yanzu; ban sake jin muryarsa ba, duk lokacin da na kira layinsa, a kashe, yau kwana 25 kenan ban sake jin muryarsa ba.

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

“Ni kadai ce yanzu a gida tare da yara, ina cikin tashin hankali matuka, da ta kai ko barci ba na iya yi, duk da cewa dai, na kan yi kokarin yin karfin hali, don kada yaran su firgita, amma ko shakka babu, muna cikin damuwa da tashin hankali kwarai da gaske.” Ta kara da cewa, daga baya aka sanar da ‘yan’uwa cewa; ana tuhumar mijin nata a kan kudi kusan naira miliyan biyu.

Ta ce, “An ce an toshe asusun ajiyarsa, wannan dalili ne ya sa ya tafi Abuja, domin a bude masa, daga baya kuma sai aka ce mana yana da alaka da da tuhuma a kan naira miliyan biyu.

Dan malamin, Sunusi Khalifa Sani Abdulkadir, wanda ya raka mahaifin nasa, ya bayyana abin da ya faru a tafiyar tasu zuwa Abuja.

Ya bayyana cewa, “Bayan an rufe asusun nasa, sai ya nemi dalilin da ya sa aka rufe, aka ce hukumar EFCC ce, sannan kuma za a iya bude asusun ne kadai, da zarar ya je ofishin nasu.

“Bayan sun yi wa shehin tambayoyi, sai suka ce akwai kudi kimanin naira miliyan biyu da aka aike masa, don haka suna kan yin bincike a kai, suka kara da cewa, wani ya hada shi da wani mutum da yake neman addu’o’in da suka shafi rayuwarsa, kuma ya aiwatar da addu’o’in kamar yadda ya nema.”

Ya kara da cewa, daga baya hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta bayyana lamarin a matsayin wanda ya shafi harkar sojoji.

Ya kara da cewa, “Binciken yana da alaka da sojoji, tuni kuma sun sanar da su, su ma sun ce mahaifin nawa ya amince a mayar da kudin, amma sai sojojin suka ce za su zo su yi masa tambayoyi, tun daga ranar; yanzu kwana 25 kenan ba mu sake ganinsa ba.

Sheikh Khalifa
Sani Anwar
+ posts Bio
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Ko Kun San Amfanin Kwanciya Da Bangaren Hagu?
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    2027:Mata Shida Da Ke Takarar Neman Shugabancin Nijeriya
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Dambarwa A Kasuwancin Iyalan Indimi
  • Sani Anwar
    https://hausa.leadership.ng/author/sani-anwar/
    Illar Shan Taba Sigari Da Dangoginta
Sheikh Khalifa
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

MASU ALAKA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Labarai

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Next Post
Nijeriya

Abin Da ‘Yan Nijeriya Ke Bukata A 2026

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.