Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing
A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan Koriya ta Arewa Pak Thae Song a...
A yau Juma’a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da firaministan Koriya ta Arewa Pak Thae Song a...
Shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore, Alhaji Abdullahi Bello Bodejo ya karyata zargin da a ke yi masaa kan aikata laifuka 12 da ya hada da halatta kudin haramun da kuma hannu a tallafa wa ayyukan ta’addanci. Bodejo wanda ya gurfana a gaban babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis na maida bayani ne a kan zargin da a ka gabatar a kansa da Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi, a karkashin mai sharia Inyang Ekwo. A yayin fara shari’an a karo na farko, Hukumar ta bakin lauyanta Wahab Shittu, ta zargi shugaban na Miyetti Allah da aikata laifin hallata kudin haram da ta ce ya kai dalar Amurka milayan 2 da doriya. Bayan karyata tuhumar da ke yi masan, lauyan Hukumar EFCC ya bukaci kotun da ta sa ranar fara sauraron bayanai a kan karar da su ka shigar, sai kuam bukatar cigaba da tsare shi har zuwa lokacin. Da ya ke mayar da martini, lauyan Shugaban na Miyetti Allah mai suna Ahmed Raji ya bukaci kotun da ta bada belin jagoran kamar yadda ya ce ya gabatar tun a farko. Lauyan ya shaidawa kotun cewa laifin da a ke tuhumar wanda ya ke karewan na cikin rukunin wadanda doka ta amince a bada beli a kansu, bukatar da lauyan EFCC ya bayyana ja a kai. A karshe kotun ta bada umarnin a cigaba da tsare wanda a ke tuhumar a hannun Hukumar ta EFCC, tare da sanar da ranar 20 ga watan nan ta Yuli a matsayin ranar yanke hukunci a kan bukatar bada belinsa.
Asusun ba da lamuni na duniya (IMF), ya fitar da sabon rahoton hasashen tattalin arzikin duniya a jiya 8 ga...
Hukumar kididdiga ta kasar Sin (NBS), ta sanar a yau Alhamis cewa, alkaluman farashin kayayyakin masarufi (CPI) wadanda ke zaman...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa kafa rundunar 'yan sandan jihohi zai taimaka matuƙa wajen magance matsalar rashin...
Fasahar kirkirarriyar basira ta AI na habaka cikin sauri, daga fasahar da ake gwajinta zuwa wadda ake amfani da ita...
Jam'iyyar kwaminis ta Sin JKS tana jagorantar mutane biliyan 14 don samun ci gaba da tinkarar kalubaloli a nan kasar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gudanar da wani muhimmin taron tsaro a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja a...
A ’yan shekarun baya bayan nan, duniya na ta ganin karin karbuwar motoci masu aiki da lantarki kirar kasar ko...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta ƙara mafi ƙarancin albashin sojojin Nijeriya daga Naira 49,000 zuwa...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.