Firaministan Sin Ya Jaddada Bukatar Ingiza Hade Fasahar AI Da Ayyukan Sarrafa Hajojin Masana’Antu Na Zamani
Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya jaddada bukatar ingiza hade fasahar kirkirarriyar basira ta AI da ayyukan sarrafa hajojin masana’antu...



















