Xi Jinping Ya Zanta Da Takwaransa Na Kasar Masar
Da safiyar yau Laraba 2 ga watan nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da takwaransa na kasar...
Da safiyar yau Laraba 2 ga watan nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da takwaransa na kasar...
Rundunar Sojin Ruwa ta Nijeriya, a Onitsha, ta mika wa Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa...
Yayin da shugaban Sin Xi Jinping ke ziyara a Masar, an fara nune-nunen fina-finan Sin na Masar watau “Reel China” a ranar 1 ga watan Satumba a birnin Alkahira. Babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin (CMG) ne ya dauki nauyin shirin, bisa tallafin hukumar shirya fina-finai ta Sin da takwararta ta Masar. Ingantattun fina-finai 5 na kasar Sin da suka hada da "Pegasus 3" da "Shen Zhou 13" da "Dear You "da "Boonie Bears:The Hidden Protector" da kuma "Happiness Railway”, sun bayyana a karon farko a gidajen kallo na birnin Alkahira, wadanda suke nuna ci gaban masana’antar fina finai ta Sin da irin kyawun da ke tattare da al’adun Sinawa, ga masu kallo na kasar Masar. (Fa’iza Mustapha)
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da hare-haren ’yan bindiga da aka kai a wasu kananan...
Samun Rarar Kudin Ciniki Ba "Laifi" Ba Ne, Hadin Gwiwa Da Cin Moriya Tare Ita Ce Mafita Ga KowaKwanan nan,...
Sassa daban daban na kasar Kyrgyzstan sun darajanta ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai kasar kwanan...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana matuƙar alhininsa kan rasuwar Sarkin Zamfaran Zurmi, Mai Martaba Alhaji Bello Sulaiman. Mai...
Peng Liyuan, uwargidan shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ta halarci wani taron da Aigul Japarova, uwargidan shugaban kasar Kyrgyzstan, Sadyr...
A yau Talata, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya yi kira ga Kungiyar Hadin Gwiwa ta Shanghai (SCO) da ta...
Majalisar Koli ta Shari’a a Nijeriya (SCSN) ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su sake duba...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.