ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, September 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Barau, Takai Sun Mara Wa Kabiru Rurum Baya Don Zama Mataimakin Gwamnan Kano

by Abubakar Sulaiman
5 months ago
Kano

Wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a Kano, ciki har da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau I. Jibrin, da Salihu Sagir Takai, sun bayyana goyon bayansu ga Kabiru Alhassan Rurum a matsayin ɗaya daga cikin fitattun ‘yan takarar kujerar mataimakin gwamna.

Wannan matsaya ta fito ne bayan wani taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a daren Lahadi, inda aka fitar da sunaye uku domin cike gurbin da ya biyo bayan murabus ɗin Aminu Abdussalam Gwarzo.

  • Ban Fuskanci Matsala Ba A Gwagwarmayar Shiga Harkar Fim —Asiya Muhammad
  • David Mark Ya Ƙaryata Jita-jitar Murabus, Ya Ce Ƙarya Ce Tsagwaronta

An bayyana cewa an gudanar da taron ne bisa umarnin gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, wanda ya buƙaci a gabatar masa da sunaye uku domin zaɓen wanda ya dace, tare da jaddada cewa an bi wannan umarni yadda ya kamata duk da jita-jitar da ke yawo.

ADVERTISEMENT

Sunayen da aka gabatar sun haɗa da Kabiru Alhassan Rurum, da. Rabiu Sulaiman Bichi da kuma Murtala Sule Garo, inda kowannensu ya samu goyon bayan ɓangarori daban-daban na jam’iyyar.

Haka kuma, wasu daga cikin masu ruwa da tsakin sun buƙaci a bai wa yankin Kano ta Kudu dama a wannan muƙami, yayin da jerin sunayen da aka gabatar ke jiran hukuncin ƙarshe daga gwamna Yusuf domin tantancewa da naɗin wanda zai maye gurbin mataimakin gwamnan.

LABARAI MASU NASABA

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

Kano
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom
  • Abubakar Sulaiman
    Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN
  • Abubakar Sulaiman
    Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja
  • Abubakar Sulaiman
    Mutane 24 Sun Mutu Bayan Shan

MASU ALAKA

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom
Labarai

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom
Labarai

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
Kano
Labarai

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
Next Post
Hotuna: El-Rufai Ya Isa Kotu Domin Ci Gaba Da Sauraren Shari’arsa

Hotuna: El-Rufai Ya Isa Kotu Domin Ci Gaba Da Sauraren Shari’arsa

LABARAI MASU NASABA

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

Manchester Derby: City Ta Nunawa United Kwanji A Old Trafford

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

September 13, 2026
Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

Makiyaya Sun Yi Asarar Shanu 200,000 Ta Dalilin Rikice-Rikice – MACBAN

September 13, 2026
Kano

Farashin Man Fetur Ya Sake Tashi A Abuja

September 13, 2026
Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

Shugabannin BRICS Sun Amince Da Sanarwar Hadin Gwiwa A Taron Koli Na New Delhi

September 13, 2026
Kano

Malamai Da Limamai 3,000 Sun Yi Addu’ar Zaman Lafiya Da Nasarar Tinubu A 2027

September 13, 2026
An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

An Samu Babban Sakamako Kan Hadin Gwiwar Kasashe Masu Tasowa Na Duniya

September 13, 2026
Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

Ministan Kimiyya Na Afirka Ta Kudu Ya Yi Kiran Zurfafa Hadin Gwiwar Kimiyya Da Fasaha Da Sin

September 13, 2026
Kano

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-rufa’i

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Ƙarin Albashi Ga Ma’aikatan KASU

September 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.