ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dan Jaridar Nijeriya Da Aka Taba Tsarewa A Zamanin Donald Trump Ya Rasu A Misira

by Abubakar Sulaiman
4 months ago

Wani fitaccen dan jaridar Nijeriya na ƙasa da ƙasa kuma tsohon ma’aikacin shashin Hausa na Voice of America (VOA), Saleh Shehu Ashaka, ya rasu a ƙasar Egypt bayan fama da jinya mai tsawo. Ya rasu ne a ranar Lahadi, 3 ga Mayu, 2026, a birnin Cairo, inda yake karɓar magani kafin rasuwarsa.

An tabbatar da rasuwarsa ne ta hannun tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Dijital, Isa Ali Pantami, cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, inda ya bayyana cewa marigayin ya daɗe yana fama da rashin lafiya.

Pantami ya ce rasuwar Ashaka babban rashi ne ga matasan Nijeriya, yana mai tuna irin gudunmawar da ya bayar a fannin yaɗa labarai. Ya kuma yi addu’ar Allah ya ji ƙansa da rahama tare da sanya shi a Aljannatul Firdausi, tare da mika sakon ta’aziyya ga iyalansa da abokansa.

ADVERTISEMENT

Marigayin ya shafe shekaru masu yawa yana aiki a harkar jarida, inda ya yi suna a matsayin wakilin VOA Hausa da ke aiki daga Abuja, yana ruwaito muhimman al’amuran ƙasa. Ya samu karɓuwa a duniya musamman a shekarar 2017 lokacin da jami’an tsaron Amurka suka tsare shi tare da yi masa tambayoyi a wani filin jirgin sama a farkon mulkin Donald Trump.

Baya ga wannan lamari, an san shi da ƙwarewa wajen ruwaito rahotannin siyasa da harkokin tsaro a Nijeriya, inda ya gina suna a kafafen yaɗa labarai na gida da na duniya. Marigayin ya bar mata biyu da yaro ɗaya.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnati Ba Ta Da Hurumin Ɗaukar Nauyin Yi Wa Mutane Aure – Dino Melaye

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo
  • Abubakar Sulaiman
    Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA
  • Abubakar Sulaiman
    Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Abubakar Sulaiman
    Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

MASU ALAKA

Nan Gaba TIinubu A Wajen Opay Da Moniepoint Zai Nemi Rancen Kuɗi – Dino Melaye
Manyan Labarai

Gwamnati Ba Ta Da Hurumin Ɗaukar Nauyin Yi Wa Mutane Aure – Dino Melaye

September 16, 2026
Gwamnatin Katsina
Manyan Labarai

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Dangote
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Next Post
Za A Sake Yanke Hukunci Ga Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin Soja Na Japan A Tarihi

Za A Sake Yanke Hukunci Ga Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin Soja Na Japan A Tarihi

LABARAI MASU NASABA

Nan Gaba TIinubu A Wajen Opay Da Moniepoint Zai Nemi Rancen Kuɗi – Dino Melaye

Gwamnati Ba Ta Da Hurumin Ɗaukar Nauyin Yi Wa Mutane Aure – Dino Melaye

September 16, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026
Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

September 15, 2026
Gwamnatin Katsina

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

September 15, 2026
Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

September 15, 2026
NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

September 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.