ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Durƙushewar Masana’antu: An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Kawo  Ƙarshen Matsalar Wutar Lantarki

by Abubakar Abba
2 years ago
Masana'antu

Masu gudanar da masna’antu da kuma masu kananan masana’antu SMEs, da ke gudanar da kasuwancin su a Arewacin Nijeriya, sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da Gwamnatocin jihohi da ke a yankin, da su samar masu da tsare-tsaren da kuma shirye da su sanya su ci gaba da gudanar da kasuwancin su domin kaucewa, durkushewar kasuwancin su a 2025.

Musamman sun bukaci matakan Gwamnatin biyu, da su lalubo msu da mafita, a kan kalubalen tashin samun wutar lantarki a yankin, dakatar da karbar haraji barkatai, lalacewar kayan aiki, rashin tsaro, musaman domin su rage yawan asarar da suke tabkawa, wajen gudanar da kasuwancin su.

  • Hatsarin Jirgin Ruwa Ya Kashe Mutane 20, ‘Yan Kasuwa Da Yara A Benue
  • Ko Me Ya Sa Amurka Ta Gaza Cimma Burinta Na Yakin Kimiyya Da Fasaha Da Kasar Sin?

A hirar da ban da ban da jaridar LEADERSHIP da aka wallafa a ranar Lahadi ta yi  da ‘yan kasuwar na yankinIn, sun nemi gwamnatocin da ke yankin da su saukaka sabuwar dokar biyan kudin wutar lantarki wacce a cewar su, it ace ke sanyawa ake samu samu ban bancin farashin kudin wutar, a kuma kyale jihohin su gaba da sanya ido kana mar da wutar.

ADVERTISEMENT

A cewar su, ya kamata  Gwamnatin Tarayya ta mayar da tafiyar da wannan dokar ga hannun Gwamnatocin jihohi, tare da kuma bayar da lasisin bude masana’antu, sanya ido kan karbar hatajin wutar da sauransu.

Tuni dai, Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Kasa NERC, ta mika ragamar kula da tafiyar da wutar lantarki ga jihohi shida da suka hada da; Edo, Ekiti, Imo, Ondo, Oyo da Enugu.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Sai dai, abin takaici, babu wata jiha a daya Arewa da ke a cikin irin wannan tsarin na jan raganar kula da tafiyar da wutar lantarkin, a jihohin da ke a yankin.

Kazakila, masu gudanar da masana’antun a yankin, sun yi yakinin cewa, Gwamnatocin da ke yankin, na da karfin da kudaden da za su iya samar da wasu hanyoyin, na samar da wadatacciyyar wutar lantarki, musamman domin a ci gaba da gudanar da masana’antun, duba da yadda baban layin sama da wutar na kasa, ke yawan dakatawa.

A watan Okutoba zuwa watan Nuwambar 2024, sau goma yankunan Arewa  Maso Gabas, Arewa Maso Yamma da kuma wasu yankuna na Arewa Maso Tsakiya, takatawar babban layin wutar lantaki ta je fa su cikin duhu biyo bayan hare-haren da ‘yan bindika suka kai a babban layin wutar lantarkin na kasa.

Bugu da kari, masu ruwa da tsaki a fannin sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da na jihohi, da su wanzar da kasafin kudi na 2025,  a kan gaskiay, musamman domin a rage kalubalen da fannin samar da wutar lantarki na kasar ke ci gaba da fuskanta.

Sun kuma yi kira ga matakan gwamnatin biyu, da su rage masu yawan asarar da suke yi, musamman saboda rashin samun wutar lantarki a yankin.

Kazalika, sun bukaci matakan gwamnatin da su taimaka domin a sake farfado da masana’antun da suka durkushe a jihohin Kano, Kaduna da Jos.

Masana'antu
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
An Harbe Fitaccen Dan Bindigan Da Ya Addabi Mazauna Abuja A Sansaninsa

Harin 'Yan Bindiga: 'Yansanda Sun Ceto Matafiya 18 Da Dabbobi Da Dama A Katsina

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.