ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rage Kudin Sufuri Da Kashi 40 Ta Hanyar Amfani Da Motoci Masu Iskar Gas

by Abubakar Abba and Sulaiman
2 years ago
Sufuri

Gwamnatin tarayya ta sanar da shirinta na kara kayan aikin samar da iskar Gas da kuma rage kudin sufirin na iskar Gas, zuwa kaso 40 a cikin dari.

Ta bayyana haka ne a yayin da aka rattaba hannun yarkejeniya ta shirin da aka gudanar a Abuja.

ADVERTISEMENT
  • Sin Na Adawa Da Kara Haraji Da EU Ta Yi Kan Motoci Masu Aiki Da Lantarki Kirar Sin
  • Dimokuradiyyar Jama’a Da Ta Shafi Matakai Daban Daban Wani Muhimmin Tabbaci Ne Ga Ci Gaban Kasar Sin

A taron rattaba hannun yarjejeniyar, ya samu halartar masu ruwa da tsaki a fannin samar da iskar Gas da kuma wasu wakilan kungiyar kula da surin motoci NURTW da suka fito daga tashoshin motoci na Itakpe, Adabi, da kuma wakilan tasoshin Jiragen kasa da suka fito daga tashar Ajaokuta ta jihar Kogi.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Daraktan shirin samar da iskar Gas na fadar shugaban kasa Michael Oluwagbemi, a yawabinsa ya jaddda kokarin da gwamnatin tarayya ke ci gaba da yi wajen samar da saukin sufuri duba da tashin farashin man fetur.

“ A saboda haka ne, shugaban Bola Ahemd Tinubu ya kirkiro da shirin yin amfani da iskar Gas, mai makon dogaro da yin amfani da man fetur a fannin yin sufuri”.

Ya ci gaba da cewa, a cikin sabon shirin, kudin sufuri na motar haya da ke daukar matafiya takwas, an rage kudin sufurin daga Naira 12,000 zuwa Naira 7,000.

Kazalika, kudin sufurin motar haya da ke daukar matafiya hudu daga Abuja zuwa tashar Jirgen kasa ta Ajaokuta, an rage kudin sufurin daga Naira 13,000 zuwa Naira 8,000, inda ya kara da cewa,tsadar sufuri daga tashar Itakpe zuwa Warri, ta kai Naira 5,000, wanda hakan zai sanya matfiyi ya samu ragin kaso  sama da 40 a cikin dari.

Ya ci gaba da cewa, domin a samu nasarar tura  iskar Gas din, tuni a kafa cibiyoyi guda goma a Abuja, Itakpe, da kuma a Ajaokuta, ciki har da a tashoshi shida da hukumar mai ke tafiyar da su da kuma guda biyu a NIPCO.

Ya sanar da cewa, ana kuma shirin yin hadaka da tashshi da dama, wanda tuni, aka yi hadaka da kamfanin Bobas, domin a samar da karin kayan aiki a Abuja.

Oluwagbemi ya kara da cewa, kamfanin Greenbille na shirin  kaddamar da karin wasu tashohi  17 a daukacin tashoshin da ke a kasar a karshen wannan shekarar.

“ Mun kuma yi hadaka da kafanin makamshi na Matrid Energy don a kafa wasu sabbin tashoshi biyar  a jihar Delta da Abuja, tuni kamfanin NNPC, ya kammala aikin wasu tashoshi shida a  Abuja, inda kuma ake jiran a kammala wasu shida a jihar Lagos nan da watan Okutoba”.

Ya ce, ana sa ran rage kudin sufurin, zai fara aiki ne a karshen watan Okutobar wannan shekarar.

A na sa jawabin, Sakataren kungiyar NURTW reshen tashar Ajaokuta Adeyemo Teslim,  ya bayyana jin dadinsa a kan yin hadakar.

Sufuri
Abubakar Abba
+ posts Bio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood
Sufuri
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Hana Sallar Juma’a A Katsina

Yadda ‘Yan Bindiga Suka Hana Sallar Juma’a A Katsina

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.