ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadurran Jirgin Sama 10 Da Suka Girgiza Nijeriya (I)

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Jirgin Sama

Haruddan jirgin sama sun sha faruwa a Nijeriya inda suka yi sanadiyar mutuwar mutane da yawa, a cikinsu ga goma wadanda suka fi muni.

  1. Ranar 20 ga Nuwamba 1969 mutane 87 suka rasa rayukansu a hadarin jirgin sama na Bickers BC-10 wanda ya fadi a Legas Nijeriya.BC-10 ya taso ne daga Landan zuwa Legas inda ya yada zango Rome da Kano.Lokacin da ya kusa isowa Legas sai jirgin ya yi kasa sosai ba kamar yadda aka saba ba ya bugi itace wanda hakan ya sa ya fadi ya kama da wuta.
  2. Ranar 22 ga Janairu 1973 jirgin sama mai kirar Boeing 707 wanda hukumar jiragen sama ta Nijeriya ta ba shi aiki domin ya maido da Alhazai daga Jidda zuwa Legas ya fadi a Kano ya kashe mutane 176.

Saboda rashi kyawon yanayi a Legas sai aka juya akalar jirgin zuwa Kano.Ya yi yunkurin sauka a titin da jirage ke bi domin sauka amma sai aka samu matsala sai an yi sa’ar ceto ma’aikata biyu da fasinjoji 23 da ransu.

3.11 ga watan Yuli 1991 mutane 261 sun rasa rayukansu lokacin da jirgin sama na McDonnell-Douglas DC-8 da yake dawowa da Alhazan Sakkwato da aikin Hajji a madadin tsohuwar hukumar kula da jiragen sama ta kasa ya fadi a Jeddah, Saudi Arebiya,shine hadari mafi muni  a tarihin hadarin jirgin sama a Nijeriya.

ADVERTISEMENT

Jirgin saman Nijeriya ya taso daga Jedda amma bayan tasowar tsakanin kafa 2000-3000, sai aka samu matsala wadda ma’aikata suka bayyana.

An dauki mataki ba tare da bata lokaci ba sai dai bai hana abin da zai faru ya auku ba domin kuwa an samu matsalar birki wadda ta sa jirgin ya rasa irin halin da yake ciki sai ya fadi ya kama da wuta lokacin da yake kokarin dawowa.Shine hadarin jirgi mafi muni wanda ya shafi jirgin sama mai kirar DC-8 shine kuma hadari na biyu da ya faru a Saudi Arebiya a wancan lokacin.Matsalar da tasa hadarin an dora ta akan kuskure na mutum a hukumar kula da harkokin jiragen sama.

LABARAI MASU NASABA

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

  1. Ranar 26 ga Satumba 1992 mutane 158 suka mutu wadanda suke cikin jirgin Lockheed C-130H Hercules wanda sojojin saman a kasa ke amfani da shi ya fadi kusa da Legas.

Bayan jirgin ya tashi sai inji na farko ya lalace daganan sai na biyu shi ma ya biyo sahu bada dadewa ba.Ma’aikatan jirgin sun yi kokari su maida akalar jirgin zuwa Ejigbo amma sai inji na uku shi ma ya daina aiki.

Daga karshe dai jirgin ya fada a wurin da ruwa yake mai tabo ba a san ko mutane nawa bane suka mutu.Akwai ‘yan Nijeriya a kalla 150, ‘yan kasar Ghana 5,dan kasar Tanzaniya 1, dan Zimbabwean 1, da kuma dan  Uganda 1 a cikin hadarin.

  1. Ranar 7 ga Nuwamba 1996 jimillar mutane 144 sun mutu bayan jirgin sama na Boeing 727 da kamfanin jirgin sama na ADC ke amfani da shi ya taso daga Fatakwal zukka Legas ya fadi a Ejirin a inda duk mutanen da ke cikin jirgin suka mutu.

Za mu ci gaba a mako mai zuwa

Jirgin Sama
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Laifukan Intanet: Kotun Abuja Ta Karɓi Rahoton DSS, Ta Ba Da Belin Wani Ɗan Gwagwarmaya
Tarihi

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

May 30, 2026
Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya
Tarihi

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

February 22, 2026
Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959
Tarihi

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959. (2)

January 11, 2026
Next Post
Sada Zumunci Da Abubuwan Da Ke Yanke Shi A Zamanin Nan

Sada Zumunci Da Abubuwan Da Ke Yanke Shi A Zamanin Nan

LABARAI MASU NASABA

Jirgin Sama

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

September 11, 2026
Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

September 10, 2026
Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.