ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tarihin Shugaban Makaranta Na Farko A Arewa Hedimasta (2)

by Idris Aliyu Daudawa
3 months ago

A shekarar 1925, aka dawo da shi sarautar Hakimci tare da ba shi  Hakimi mai kula da Sabon Garin Zariya. Cikin ikon Allah kuma sai ya taka muhimmiyar gudunmawa wajen gina Sabon Garin, Zariya, inda ya kafa makarantar Firamare, da kuma haifar da sababbin unguwanni  kamar irisu  Muchiya da kuma Dogon Bauchi daga shekarar 1927 zuwa 1930.

A shekarar 1937, sai tasirinsa ya bazu zuwa Kaduna, inda aka ba shi sarautar Magajin Garin Zazzau a lokacin Sarkin Zazzau Ja’afaru Ɗan Isiyaku shi ne yake mulkin ƙasar Zazzau. A shekarar 1943, ya fara shirin dasa itatuwa wanda ya kyautatawa shi ƙyawun gari ga samar da inuwa da kuma iska mai matuƙar amfani ga Ɗan Adam, daganan kuma sai ya ƙirƙiro lamarin ba da lambar gidaje ta haruffa da kuma lambobi, wanda hakan ko shakka babu shi tsarin nasa ya taimaka wajen tsara gari da kuma gyara harkokin gine-gine.

Sai kuma a shekarar 1956, ya yi matuƙar kafa tarihi inda ya zama mutum na farko daga sashen Arewa da ya zama Administrator wato (Shugaba) na Gwamnatin Ƙaramar Hukumar Kaduna. A waccan shekarar ce, sai Sarauniya Elizabeth ta II ta ba shi lambar yabo ta Member of the British Empire (O.B.E.) saboda gudunmawarsa da yake badawa wajen ci gaban al’ummarsa.

ADVERTISEMENT

Ayyukan da Muhammadu Aminu Sambo ya gudanar tamkar ma sun wuce zamaninsa ne. Gudunmawar sa a  ɓangaren limi, ga lamarin ci gaban Birane, da gudanarwa sun yi gaggrumin tasiri a Arewacin Nijeriya. Makarantun da ya kafa sun zama cibiyoyin ilimi a halin da ake ciki yanzu, kuma hangen nesan sa wajen tsara gari da kula da muhalli ya zama abin koyi ga shugabanni na gaba.

Ya rasu  ne shekara ta 1961, ya bar tarihin gaskiya, jagoranci, da kuma sha’anin ci gaban rayuwar al’ummaci da abin zai  yi tasirin da ba ayi tsammani ba. A yau, sunansa yana nuna cewa yana da ƙarfin ilimi, shugabanci mai hangen nesa, da ƙauna da kuma ƙoƙari a kowane lokaci sabpda da ci gaban al’ummar sa.

LABARAI MASU NASABA

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959. (2)

Mun kawo ƙarshen taihin wannan Bawan Allah Alhaji Muhammadu Sambo sai kuma idan Allah mai kow mai komai ya kai mu mako  na gaba, za mu kawo maku wani sabon tarihin wani  lamarin da ya faru, wanda mun san zai sa kuma ku ƙara ilimi wanda yake shi Kogi ne. Ni ma kai na ban san irin wand azan kawo maku ba sai wanda Allah ya bada damar ba ku. Mun kuma samo maku wannan tarihin ne daga Dandalin Tarihin Magabata.

Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya
Tarihi

Cin Amana Uku Da Suka Sauya Tarihi A Duniya

February 22, 2026
Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959
Tarihi

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959. (2)

January 11, 2026
Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959
Tarihi

Tarihin Sarkin Zazzau Ja’afaru Dan Isiyaku 1936-1959

January 4, 2026
Next Post
Xi Ya Yi Musayar Sakon Taya Murna Cika Shekaru 70 Da Kulla Huldar Diflomasiyya Da Shugaban Masar

Xi Ya Yi Musayar Sakon Taya Murna Cika Shekaru 70 Da Kulla Huldar Diflomasiyya Da Shugaban Masar

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.