ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jihar Legas Ta Kwaso Ɗalibanta 230 Masu Karatu A Jami’ar Jos

by Idris Aliyu Daudawa
5 months ago
Jos

Gwamnatin Jihar Legas ta kwashe ɗalibai ƴan asalin Jihar fiye da 230 waɗanda suke karatu a Jami’ar Jos, wannan kuwa ya biyo bayan matsalar tsaron da ake fusknata a Jihar Filato, wanda hakak ne ne yasa ka rufe jami’ar da duk wasu harkokin karatu.

A na shi ƙarin haske, Gwamnan Jihar Babajide Sanwo-Olu,ta hanyar ma’aikatar ilimi mai zurfi, ya sa aka samar da motoci waɗanda jami’an tsaro suka rako ɗaliban da abin ya shafa har zuwa Legas ba tare da wata matsala ba.

  • NDLEA Ta Bankaɗo Hodar Ibilis Da Aka Ɓoye A Cikin Gwangwanin Kwakwar Manja A Legas
  • Payday Loans In Marion Waupaca County Wi Online 24

Hakan na ƙunshe ne a wani jawabin da aka fitar mai ɗauke da sa hannun darekatan al’amuran da suk shafi al’umma, Mamud Hassan.

ADVERTISEMENT

Hassan ya bayyana Kwamishinan ilimi mai zurfi ne, Tolani Sule, wanda ya amshi ɗalibai waɗanda aka dawo da su gida Legas ya bayyana cewar kwaso su ɗin ya zama dole ne domin, a kare rayuwar al’ummar Jihar Legas waɗanda su ba a gidaba bane suke karatu.

Ya ƙara da cewa gwamnati ba za ta yi biris da rahoton matsalar tsaro a Jos ba ta kuma jinjinawa jami’an tsaro saboda tabbatar da dawowar da ɗaliban lafiya.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

Ga bayanin kamar yadda yake, “Zaman lafiya da jindaɗin al’ummar mau shi ne abin karewa, musamman ma matasa waɗanda suke nemn ilimi a faɗin tarayyar Nijeriya, shi ne babban abinda aka fi bamuhimmanci a wannan mulkin.

“Ba za mu kasance daban ba dangane da lamarin rahotannin da suke zuwa daga Jos.Mun godewa Shugaban ƙasa saboda dawo da zaman lafiya a Jihar Filato, gwamnatin Jiha , hukumomin tsaro saboda haɗin kan da suka bada wajen tabbatar da an samu damar fitar da ɗaliban daga wuraren da matsalar ta fi ƙamari , ba tare da wani matsala ba.

“Shi ma a na shi jawabin Babban Sakatare na ma’aikatar ilimi mai zurfi, Adeniran Kasali ya yi kira da ɗalibai su kasance ma su haƙuri. Kamar yadda ya ce, dukkan ɗaliban da suka dawo an duba lafiyarsu lokacin da suka iso Legas kafin a sada su da Iyayensu.

“ Gwamnatin Jihar Legas za ta ci gaba da sa ido kan irin ci gaban da aka samu a Jihar Filato da kuma Jami’a domin a samun sanin irin matakin da za a ɗauka matuƙar zaman lafiya ya dawo kamar yadda kowa ya ke buƙata .

“Babban mai ba gwamna shawara akan manyan makarantu Samuel Kappoa harkokin ɗalibai, Mista Samuel Kappo shi ne ya jago shi ne ya jagoranci dawo da ɗaliban.

Jos
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare
Labarai

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Next Post
Bambancin Sin Da Amurka Bai Tsaya Kan Manufofi Kadai Ba

Bambancin Sin Da Amurka Bai Tsaya Kan Manufofi Kadai Ba

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.