ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manufar Shirin Haɗakar NPA Da Ƙungiyar Samar Da Lasisi Ta ANLCA

by Sulaiman
1 month ago
NPA

Hukumar kula da sufurin Jiragen Ruwa ta ƙasa NPA, ta ƙaddamar da shirin zamantar da kayan aikin Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar.

NPA ta yi hakan ne, ta hanyar haɗaka da ƙungiyar da ke izinin gudanar da harkokin fitar da kaya bisa ƙa’ida da doka ƙasa wato ANLCA.

Manufar ita ce, domin a rage yawan cunkson manyan motocin dake shige da fice, a hanyar shiga cikin Tashoshin Apapa da Tin Can Island, tare da ƙara haɓaka kwashe Kwantainar, da aka yo dakwansu.

ADVERTISEMENT

Dakta Abubakar Ɗantsoho, shugaban huukmar ta NPA da ya ke yin bayani kan haɗakar yayin ganasar da shuwagabannin ƙungiyar ta ƙasa, a shalkwatar NPA da ke a at Marina a Jihar Legas, ya ce, yayin ganawar, NPA da kuma ANLCA, sun amince da yin haɗakar.

Ɗantsoho wanda ya bayyana haka, ta cikin sanawar da Janar Manaja na hulɗa da jama’a na NPA Ikechukwu Onyemekara, ya fitar ya ƙara da cewa, manufar ita ce, domin a ƙara samar da sauƙin gudanar da hada-hadar kasuwanci, a ɗaukacin Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasa da kuma ƙara haɓaka ayyukansu.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Shugaban ƙungiyar ta ANLCA na ƙasa ƙasa Emenike Nwokeoji ne, ya jagorancin tawagar ƙungiyar zuwa ganawar.Kazalika, Ɗantsoho ya jinjinawa Manajojin Tashoshin Apapa da na Tin Can Island, musamman kan yadda suke ƙara mayar da hankali wajen tafiyar da ayyukan Tashoshin.

Ya ƙara da cewa, sanya NPA cikin jeren ƙasashe 20 a duniya da suka ingnata ayyukansu.Ɗantsoho ya kuma danganta nasarar sabbin sauye-sauyen ƙara haɓaka tattalin arzikin Nijeriya, a ƙarƙashin mulkin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu biyo bayan wanda acewarsa, hakan ne sanya, aka sanya a faɗin duniya a kwanan baya, aka ɗora NPA, a mataki na ashirn a duniya, na hukumar da ke ci gaba da inganta ayyukanta.

Ya ci gaba da cewa, wannan nasarar, ta ƙara ɗaga daraja da ƙimar Nijeriya a fagen iya gudanar da shugabanci na hada-hadar sufurin Jiregen Ruwan ƙasar.

Ya yi nuni da cewa, hakan ne kuma ya sanya, aka zaɓe shi, a muƙamin shugaban ƙungiyar masu kula da Tashoshin Jiragen Ruwa na Afirka ta Tsakiya PMAWCA da kuma ƙara zaɓarsa, mataimakin shugabana ƙungiyar ƙasa da ƙasa ta tafiyar da harkokin Tashoshin Jiragen Ruwa ta IAPH.

“Wannan tuanwar da aka yiwa NPA, ba wai kawai ta zo bagatatan bane, amma sakamako ne, da ya zo na kai tsaye, musamman saboda dabarun da aka samar na ƙasa da ƙasa, domin a ƙara ɗaga ƙima da martarabr NPA,”.

Shugaban ya danganta zamantar da kayan aikin Tashoshin, a matsayin ɗaya daga cikin, abinda NPA ta mayar da hankali akai, tare da kuma ƙara jaddada, ɗaga darazar su, domin su yi kan-kan, da sauran irin na faɗin duniya,wanda hakan, zai kuma ƙara taimaka wa, ɓangaren hada-hadar kasuwanci.

“Har zuwa yau, jihar Legas ce kan gaba, a Afirka ta Tsakiya, a fannnin sufurin Jiragen Ruwa, kuma dole mu ƙara ɗaura ɗamarar zamantar da kayan aikin Tashoshin wanda hakan zai kuma ƙara samarwa da NPA, kuɗaɗen shiga,” Inji Ɗantsoho.

Bugu da ƙari, yayin tattauanwar a tsakanin ɓangarorin biyu, ta haɗa da batun aikin tsarin, na’urar zamani ta Electronic Call-Up, wacce ke sanya ido, a ɓangaren shige da ficen manyan motoci a Tashoshin Apapa da Tin Can Island.Ɗantsoho ya kuma nuna jin daɗinsa, kan yadda aka samu nasara a kan tsarin, wanda ya ce, a yanzu haka, ana buƙatar a gaba ɗaya, a kawar da duk wata matsala, ta cunkoson ababen hawa a hanyoyin shige da fice, na Tashoshin.

Shi kuwa a na sa jawabin, shugaban ƙungiyar ta ANLCA Nwokeoji, yabawa mahukuntan NPA, bisa amincewar da Bankin Duniya ya yi na tanawa da NPA.

Ya kuma bai wa mahukunatan na NPA tabbacin goyon bayan ƙungiyar, musamman kan tsare-tsarenta, na ƙara wanzar da ayyukanta da kuma ƙara bunƙasa hada-hadar kasuwanci.

Ɗantsoho ya kuma yi kira ga sauran ƙungiyoyi da su haɗaka da NPA, inda ya ƙara da cewa, haɗakar da ƙungiyar ta ANLCA, za ta ƙara taimaka wa, wajen rage jinkirin da ake samu, wajen yin amfani da Tashoshin.Nwokeoji ya kuma gabatar da gayyata ga shugaban na NPA, zuwa taron ƙungiyar karo na 72, wanda za ta gudanar a 2026.

A cewarsa, ƙungiyar za ta yi aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumar ta NPA, rundunar ƴansanda da kuma sauran hukumomi, musamman domin a cimma manufar haɗakar.

NPA
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Dangote

Matatar Man Ɗangote Ta Samu Ƙarin Ribar Dala Biliyan 2.5 A Ɓangaren Zuba Jari

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.