ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matatar Man Ɗangote Ta Samu Ƙarin Ribar Dala Biliyan 2.5 A Ɓangaren Zuba Jari

by Sulaiman and Abubakar Abba
1 month ago
Dangote

Matatar Man Ɗangote da sashensa na samar da sanadarai wato Petrochemicals FZE, sun samu nasarar kamala zuba jarin, da aƙalla ya kai na dala biliyan 2.5.Sun samu wannan nasarar ce, biyo bayan kamala bayar da damar ta zuba jarin.

Hada-hadar wacce aka wallafa ta a kafafen yaɗa labarai da dama kuma ta kasance babbar a nahiyar Afirka, ta zama wata babbar abar tarihi, ga Matatar ta ƊangoteKazalika, ta kuma zama tamkar ƙarin ƙwarin ƙwarin guiwa, a a ɓangaren zuba jari, na dogon zango, ga Matatar da kuma iya gudanar da ayyukanta.

A cikin sanarwar da Matatar ta fitar ta ce, ribar da aka samu a hada-hadar, za a zuba ta ƙajen ƙara faɗaɗa Matatar da kuma a fannin, sarrafa sanadarai.

ADVERTISEMENT

Bugu da ƙari, za kuma a yi amfani da ribar, wajen ƙara ƙarfafa bayar da dama da ƙara haɓaka fannin kuɗaɗe, na Matatar. “Bayar da wannan damar, ta ƙara janyo sauran masu zuba jari daga ƙasa da ƙasa da sauran abokan haɗaka na ƙasa da ƙasa da kuma ɗai-ɗailun ƴan kasuwa,“ in ji sanawar.

Sanawar ta ƙara da cewa, ta ci gaba da cewa, wasu daga cikinsu, sun haɗa da, kamfanin AFC na ƙasar Faransa da kamfanin Infra Buildco, na ƙasar Indiya.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Da ya ke yin bayani kan wannan nasarar shugaban rukunonin kamfanin na Ɗangote, Aliko Ɗangote ya sanar da cewa, sanarar babbbar sa’a ce, ga kamfanin.“Wannan hada-hadar wani babban mataki ne na ƙara janyo masu zuba jari, tare da kuma ƙara haɓaka shigar kuɗaɗe, na ciki da waje, ga kamfanin, “ a cewar Aliko.

Ya ƙara da cewa, nasarar ta kuma nuna a zahiri, na irin zagewar mu, domin a ƙara haɓaka Matatar da ƙara sarrafa sanadarai, a Afirka. A cewarsa, hakan zai kuma rage yawan dogaro da shigo da Man daga ƙetare, tare da ƙara ƙarfafa, fannin samar da makamashi.

Shi kuwa a na sa jawabin Babban Darakta a Matatar Daɓid Bird, ya sanar da cewa, nuna zaƙuwar masu zuba jarin, hakan ya nuna irin ƙoƙarin da Matatar ke ci gaba da yi, a zahirance da kuma ƙara bunƙasa ta. “Buƙatar da muke ci gaba da samu, ta ƙara tabbatar da cewa, muna gudanar da ingantattun ayyuka, wanda hakan, ke ƙarawa masu zuba jarin, ƙwarin guiwa, musamman a ɓangaren gudanar da shugabanci na gari, da mahukuntan Matatar, ke ci gaba da yi, Inji David.

Matatar ta kuma bayyana jin daɗinta, kan gudunmawar da ƙwararrun masu bata shawara, ke ci gaba da yi da kuma sauran abokan haɗakarta, wanda hakan, ya ƙara taimaka wa, aka samu wannan nasarar.

Dangote
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Dangote
Abubakar Abba
+ posts Bio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Dangote

FIFA Ta Dakatar Da Ƙudurin Cefanar Da Gasar Kofin Duniya Bayan Shan Turjiya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.