ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Mene Ne Hukuncin Yin Jam’i Na Biyu A Masallacin Da Ke Da Limami Ratibi 

by Ibrahim Bala
9 months ago
Hukuncin

Assalamu alaikum. Malam, mene ne hukuncin sallar mutanen da suka tarar an idar da sallah a masallacin da ke da tabbataccen limami, suka yi tasu sallar a jam’i?

Wa’alaikum assalam. Malamai sun cimma daidaito a kan halaccin yin jam’i biyu a masallacin da ba shi limami Ratibi, kamar masallacin tasha da na kan hanya, sai dai sun ƙara wa juna sani game da masallacin da yake da tabbataccen limami zuwa zantuka guda biyu:

  • Sarki Sanusi II Ya Yi Hawa Duk Da Umarnin ‘Yansanda Na Haramta Hawan Sallah A Kano
  • Fityanul Islam Ta Nesanta Kanta Daga Zanga-zangar Da Ake Shirin Yi
  1. Makaruhi ne yin hakan, saboda Annabi SAW ya taɓa zuwa masallacinsa mai alfarma, sai ya samu an yi sallah, sai ya juya, ya yi sallah a gida, Haisami ya ambaci wannan hadisin a cikin Majma’uzzawa’id, kuma ya ce; maruwaitan hadisin amintattu ne.
  2. Mustahabbi ne yin jam’i na biyu a masallacin da yake da limami Ratibi, sun kafa hujja da hadisin da wani mutum ya zo masallacin Harami, bayan an gama sallah, sai Manzon Àllah ya ce; “Wane ne zai yi sadaka ga wannan mutumin, ya yi sallah tare da shi”?, sai wani sahabi ya tashi ya taimaka masa, suka yi sabon jam’i da izinin Manzon Tsira SAW, kamar yadda Abu Dawud da Tirmizi suka rawaito.

Magana ta biyu ta fi inganci, saboda nassin da suka kafa hujja da shi kaifi ɗaya ne, ga kuma tarin hadisan da suke magana a kan falalar sallar jam’i.

ADVERTISEMENT

A ilimin USULU, nassin da yake kaifi ɗaya; ana gabatar da shi a kan nassin da yake ɗaukar sama da ma’ana ɗaya.

Komawar Annabi SAW gida, yana ɗaukar fuskoki da yawa, zai yiwu Manzon tsira ya koma gida ne, saboda duba maslaha, da ya yi jam’i na biyu, da wasu sun sake sallah, hakan kuma yana iya buɗe ƙofar zace-zace a kan limamin farko.

LABARAI MASU NASABA

Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa

Musulunci Na Fuskantar Barazana A Karƙashin Mulkin Tinubu — Datti Baba-Ahmed

Allah ne mafi sani.

Hukuncin
Ibrahim Bala
+ postsBio
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala-2/
    2027: Bukatar Zaben Shugabanni Na Gari
  • Ibrahim Bala
    https://hausa.leadership.ng/author/ibrahim-bala-2/
    Wayar Salula Na Dab Da Kai Mu Wutar Jahannama

MASU ALAKA

Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa
Ta’aziyya

Kosan Waka Ya Rasu, Gwamnan Kano Ya Jajanta Wa Iyalansa

August 2, 2026
Musulunci Na Fuskantar Barazana A Karƙashin Mulkin Tinubu — Datti Baba-Ahmed
Siyasa

Musulunci Na Fuskantar Barazana A Karƙashin Mulkin Tinubu — Datti Baba-Ahmed

May 5, 2026
MURIC Ta Zargi Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Da Fifita Kiristoci Fiye Da Musulmi
Addini

MURIC Ta Zargi Gwamnatin Tarayyar Nijeriya Da Fifita Kiristoci Fiye Da Musulmi

May 2, 2026
Next Post
Sojojin Sin Da Rasha Sun Yi Atisayen Dakile Harin Makamai Masu Linzami

Sojojin Sin Da Rasha Sun Yi Atisayen Dakile Harin Makamai Masu Linzami

LABARAI MASU NASABA

Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.