ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Namijin Ƙoƙarin Dakta Ɗantsoho Wajen Bunƙasa NPA Cikin Shekara Biyu Kacal

by Bello Hamza
1 month ago
NPA

A watan Yulin shekarar 2026, Shugaban Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Ƙasa, Abubakar Dakta Ɗantsoho ya cika shekaru biyu cif-cif, da naɗinsa, a muƙamin, wanda kuma tun bayan naɗin, ya ke ci gaba da kai gwauro da mari, wajen ƙara ciyar da hukumar ta NPA gaba.

Fannin na sufurin Jiragen Ruwan ƙasar dai, saboda rashin samar da tsare-tsare a shekarun baya, fannin ya kasance ana yin aiki da kayan da suka lalace da kuma yin aiki da kayan da na zamani ba.

Sai dai, wannan labarin a ƙarƙashin shugabancin Dakta Ɗantsoho, ya sauya duba da yadda ya yi amfani da ƙwarewar sa da kuma hazaƙarsa da ya ke da su a fannin kimiyyar zamani domin bunƙasa fannin. ta hanyar samar da kayan aiki na zamani a Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar

ADVERTISEMENT

Kazalika, ya na ci gaba da bayar da gudunmawar gudunmawa, wajen ƙara haɓaka kuɗaɗen shiga ga hukumar ta NPA, musamman duba da yadda a 2026 kuɗaɗen shigar NPA, suka ƙaru zuwa Naira tiriliyan 1.489.

Wannan ƙarin kuɗaɗen shigar, ta nuna a zahiri, na irin gagarumar nasarar da Nijeriya ke ci gaba da bayarwa a fannin iya shugabanci na gari, a Afirka ta Yamma tare da kuma daƙile dukkan wata kafa, na zurarewar kuɗaɗen shiga, na gwamnatin ƙasar nan.

LABARAI MASU NASABA

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

Samun nasarar da Dakta Ɗantsoho ya yi, musamman a ɓangaren ganin Gwamnatin Tarayya mai ci a ƙarƙashin shugabancin shugaban ƙasa Bola Tinubu ta amince da fitar da dala biliyan ɗaya domin gudanar da ayyukan zamantakewar da Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar, ba waramar ci gaba ne, aka samar ga fannin.

Bugu da ƙari, Dakta  Ɗantsoho ya kasance kan gaba, wajen wanzar da tsarin bai ɗaya na ƙasa wato NSW, musamman bisa nufin magance duk wani ƙalubale da ya shafi cin hanci da rashawa, na gudanar da ayyuka,  a Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar.

Akwai kuma aikin sabunta Tashoshin Apapa, Tin Can Island, Onne, da Kalaba, musamman domin ayyukansu, su yi daidai da hada-hadar kasuwanci ta duniya.

Haza zalika,wanzar kashi na ƙarshe na  tsarin PCS da kuma amincewa da tsarin bai ɗaya na ƙasa NSW, hakan ya nuna yadda Dakta Ɗantsoho ya himmatu, na ganin ana yi amfani da tsari na zamani a tafiyar da ayyukan NPA tare da kuma ganin ana ci gaba da tabbatar da yin gaskiya da bin ƙa’idar da ta dace.

Bugu da ƙari, dabarun wanzar da manhajar da Dakta Ɗantsoho, musamman domin a samar da kyakyawan yanayi   ga fannin, hakan ya bai wa masu gudanar da ayyuka a cikin ƙasar da sauran masu ruwa da tsaki a fannin, yin na’am, tare da kuma buƙatar, a rinƙa ci gaba da tattaunawa.

Wani abin dubi a nan shi ne, batun ci gaba da tattaunawa da masu ruwa da tsaki a fanin, ba wai batu ne na jeka nayi ka, amma batu ne, na shigo da ƙwararu a cikin harkar, domin ci gaba da haɓaka tsarin na tfiyar da ayyukan sufurin Jiragen Ruwan ƙasar, tare da kuma gudanar da hada-hada a fannin, ba tare da wata tangarɗa ba da kuma ƙara ci gaba da tara kuɗaɗen shiga.

Cif Ibrahim Nasiru, mazauni a Abuja, mai fashin baƙi ne, a al’amuran yau da kullum.

NPA
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Umarnin Kawo Karshen Matsalar Tsaro
Rahotonni

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

September 5, 2026
Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
Rahotonni

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

September 5, 2026
Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Rahotonni

Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki

September 5, 2026
Next Post
Kamfanin X Ya Janye Tsarin Raba Ribar Talla, Zai Fara Biyan Masu Ƙirƙirar Abu Da Kansu

Kamfanin X Ya Janye Tsarin Raba Ribar Talla, Zai Fara Biyan Masu Ƙirƙirar Abu Da Kansu

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.