ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wane Ne Jorge Messi: Mahaifin Lionel Messi?

by Rabilu Sanusi Bena
1 month ago

Jorge Messi, mahaifi kuma wakilin shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na duniya, Lionel Messi, ya rasu a ranar Asabar yana da shekaru 68, kamar yadda tsohuwar ƙungiyar da Lionel Messi ya fara buga wa ƙwallo, Newell’s Old Boys, ta bayyana.

Jorge shi ne mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa a harkar ƙwallon ƙafa.

A baya ya taɓa bayyana cewa bai taɓa tsammanin ɗansa zai kai matsayin da ya kai a fagen ƙwallon ƙafa ba.

ADVERTISEMENT

Jorge ya taɓa cewa, “A lokacin da na kai ɗana wata ƙungiyar ƙwallon ƙafa a Argentina, sai suka ce ba zai iya buga ƙwallo ba saboda gajartarsa da kuma wata matsalar lafiya da yake fama da ita a lokacin.

“A lokacin ba ni da isasshen kuɗin da zan ɗauki nauyin maganinsa, amma ban rasa ƙarfin gwiwa ba.”

LABARAI MASU NASABA

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

A tsawon rayuwarsa, Jorge ya kasance ɗaya daga cikin mutanen da suka taka muhimmiyar rawa wajen taimaka wa Lionel Messi wajen samun nasara a harkar ƙwallon ƙafa.

A gaban mahaifinsa, Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or sau takwas, sannan ya taimaka wa ƙasar Argentina ta lashe gasar cin Kofin Duniya a shekarar 2022.

Kafafen yaɗa labarai na Argentina sun ruwaito cewa Jorge Messi ya rasu ne a ranar Juma’a a wani asibiti da ke birnin Rosario na ƙasar Argentina, bayan fama da rashin lafiya.

Jorge ya kasance mai horar da ɗansa na farko tun lokacin da Messi yake ƙarami.

Daga baya ya tafi Spain a matsayin wakilin Lionel Messi lokacin da ɗansa ya koma makarantar horas da matasa ta La Masia da ke Barcelona.

Lionel Messi ya taɓa bayyana irin gudunmawar da mahaifinsa ya bayar wajen nasarar da ya samu a fagen ƙwallon ƙafa.

Ya ce, “Mahaifina ya taimaka min sosai, kuma shi ne ya ƙarfafa ni wajen ci gaba da fafatawa domin samun nasara a ƙwallon ƙafa.”

Jorge Messi ya kasance tare da ɗansa tun farkon tafiyarsa a harkar ƙwallon ƙafa har zuwa lokacin da ya zama ɗaya daga cikin fitattun ‘yan wasan ƙwallon ƙafa a tarihi.

Rabilu Sanusi Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Kofin Duniya: Yau Falconets Za Su Kece Raini Da Spain
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Za’a Dakatar Da Wasa A Farkon Minti 10 Na Kowane Wasa A Kasar Argentina Saboda Girmama Messi
  • Rabilu Sanusi Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sanusi-bena/
    Chelsea Ta Kammala Ɗaukar Ahanor Kan Fam Miliyan 40

MASU ALAKA

Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana
Wasanni

Ƙungiyoyi 5 Da Ke Takarar Gwarzuwar Ƙungiya Ta Bana

September 8, 2026
Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue
Manyan Labarai

Ɓata-gari Sun Kai Wa Ayarin Peter Obi Hari A Benue

September 8, 2026
Next Post
Masanin Niger: Manufar Sin Ta Soke Haraji Kan Kayayyakin Afrika Ta Bude Sabon Babi A Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Ke Tsakaninsu

Masanin Niger: Manufar Sin Ta Soke Haraji Kan Kayayyakin Afrika Ta Bude Sabon Babi A Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Ke Tsakaninsu

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.