ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Oyetola Ya Ƙaddamar Da Babban Taron Ƙungiyar  PMAWCA A Legas

by Bello Hamza
4 months ago

Ministan kula da bunƙasa fanin tattalin arzki na Teku Dakta Adegboyega Oyetola, ya ƙaddamar da ƙungiyar Daraktocin makuntan ƙungiyar kula da hada-hadar sufurin Jiragen Ruwa ta Gabas da kuma Afirka ta Tsakiya wato PMAWCA.

Oyetola wanda ya ƙaddamar da ƙungiyar a ranar Litinin ya sanar da cewa, ƙasar nan na ci gaba da ƙara faɗaɗa Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar, tare da kuma wanzar da sabbin sauye-sauye a fannin.

Minisntan wanda ya bayyana haka, a cikin sanarwar da Mai Bashi Shawara ta Musamman Dakta Bolaji Akinola ya fitar a madadin Ministan, ya ce, manufar sauye-sauyen shi ne, domin a saita ɓangaren sufurin na Jiragen Ruwan ƙasar, duba da cewa, Nijeriya, na ci gaba da zama kan gaba, a ɓangaren hada-hadar jigilar kaya ta Ruwa, a tsakanin Gabas da kuma a Afirka ta Tsakiya.

ADVERTISEMENT

Dakta Oyetola, ya sanar da haka ne, yayin da buɗe fagen taron ƙungiyar, na tsakiyar shekarar 2026, da ya gudana a yankin Ɓictoria Island da ke a jihar Legas.

Taken taron: Bunƙasa Makomar Tashoshin Jiragen Ruwa, Da Haɓaka Safarar Kaya Tare Da Inganta Ruwar Alumma.”

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Kazalika, Ministan ya ƙara da cewa, Gwamnatin Taryya, ta amince da a ƙara samar da wasu ƙananan Tashoshin Jiragen Ruwa, a ɗaukacin faɗin ƙasar, domin a ƙara haɓaka hada-hadar safarar kaya, wanda hakan zai ƙara bai wa ƙasar, damar yin tafiya kafaɗa da kafaɗa, da sauran Tashoshin Jiragen Ruwa na faɗin duniya.

Ya ci gaba da cewa, Gwamnatin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, na ci gaba da yin ƙoƙari, wajen ƙara zamanantar da Tashoshin Jiragen Ruwa na ƙasar.

Tun da farko, a jawabinsa na maraba a wajen taron Shugaban Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Ruwa na ƙasa NPA Dakta Abubakar Ɗantsoho, ya bayyana cewa, ana ci gaba da samun gagarumin, ƙaruwar zuja jari a fannin sufurin Jiragen Ruwa, a  Gabas da kuma Afirka ta Tsakiya, tare da kuma wasu da ayyukan da ke tafe, da kuɗinsu ya  kai na sama da dala biliyan 27, a ɗaukacin faɗin yankin.

Ɗantsoho wanda kuma shi ne har ila yau shugaban ƙungiyar ta PMAWCA, ya buƙa misali da wasu akkyan da suka kai na dala biliayan 20, kamar dai na ƙananan Tashin Jiragen Ruwa na  Simandou-Morebaya da ke a ƙasar Guinea.

Ya ci gaba da cewa, akwai kuma aikin Tashar San Pedro da ke a ƙasar Côte d’Iɓoire, da kuɗinsa ya kai na dala bilyana biyu 2, sai kuma na Tashar Lekki da ke a jihar Legas, da kuɗin ya kai na dala biliyan 1.5.

A cewarsa, ana kuma kan ci gaba da bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa na ƙasasehn Ghana da Senegal.

Ya kuma Ambato batun zuba jari a Tashoshin  Apapa da Tin Can Island, tare da na jarin guraren ajiya kaya na APM da ya kai na dala miliyan 600.

Shugaban ya yi nuni da cewa, lokaci ya yi da za a wuce batun gudanar da ayyuka a ɓangaren sufurin Jiragen Ruwa a Gabasa da kuma Afirka ta Yamma, ta hanyar gargajiya, musamman duba da cewa, hanyoyin Ruwa, sun kasance tamkar wasu ginshiƙan ƙara haɓaka hada-hadar kasuwanci na Teku.

A cewarsa, fannin na kuma ci gaba da bunƙasa samar da makamashi, aikin noma gudanar da harkar kamun Kifi, da sauransu

Wasu daga cikin manyan baƙin da suka halrci taron ƙaddamawar na kwana biyu, sun haɗa da, Gwamnonin jihohin Taraba, Dakta Kefas Agbu; da takwaransa na Legas wanda kwamishinan Sufuri Mista Oluwaseun Osiyemi; ya wakilce shi.

Sauran baƙin su ne, Shugaban Kamfanin Rukunonin Ɗangote Group, Alhaji Aliko Ɗangote da kuma Hadiza Bala Usman, Babbar Mai Bai Wa shugaban ƙasa shawara, kan tsare-tsare da sauransu.

Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Jihar Kano Za Ta Amfana Matuka Da Gidauniyar Aliko Dangote – Masu Ruwa Da Tsaki
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    An Nuna Damuwa Kan Sake Kamun Da DSS Ta Yi Wa Boɗejo Bayan Samun Belin EFCC
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Dole Al’ummar Arewa Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani —Alfa Musa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Ba Mu Taba Biyan Kudin Fansa Ba Kuma Ba Za Mu Biya Ba – Kwamishinan Katsina

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Firimiyar Nijeriya: Kano Pillars Ta Tsallake Rijiya Da Baya

Firimiyar Nijeriya: Kano Pillars Ta Tsallake Rijiya Da Baya

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.