ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ƙwararru Sun Yi Watsi Da Shawarwarin Bankin Duniya Na Shigo Da Mai Fetur Zuwa Nijeriya

by Yusuf Shuaibu
5 months ago

Dilalan man fetur da ƙwararru sun yi watsi da shawarwarin Bankin Duniya na shigo da mai zuwa Nijeriya don samun fa’ida ga masana’antar sarrafa man Dangote.

Idan za a iya tunawa dai, a ranar 7 ga Afrilu, Bankin Duniya ya ba da shawarar cewa Nijeriya ta fifita shigo da man fetur maimakon dogara da na ciki gida.

  • Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027
  • Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Bankin ya yi iƙirarin cewa man fetur da aka shigo da shi ya fi arha fiye da man fetur da ake samarwa a cikin gida Nijeriya.

ADVERTISEMENT

Sai dai kuma shawarwarin Bankin Duniya sun haifar da cece-cuce.

Bayan kwanaki kaɗan, Bankin Duniya ya goge rahoton NDU daga rukunin yanar gizonsa kuma ya bayyana cewa ba shawararsu ba ce ta tabbatar da shigo da man fetur gaba ɗaya ba, amma wata babbar dabara ce da ta shafi gyare-gyare da kare haƙƙin masu amfani da man a Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

Bayan haka, bankin ya tasaya kan matsayinsa na baya kan sassaucin dokokin masana’antar mai ta ƙasa a Nijeriya.

“A game da Nijeriya, ya kamata a mayar da hankali wajen samar da tallafi ga mutane mafi rauni ta hanyar tsarin kariya na zamantakewa da ke aiki da kyau, kuma Bankin Duniya a shirye yake don ƙara tallafin da yake bayarwa a yanzu,” in ji Bankin Duniya a ranar Alhamis makon da ya wuce.

Masana makamashi sun soki matsayar Bankin Duniya, musamman ganin yadda man fetar ya tashi a kasuwan duniya sakamakon yaƙin Iran da Amurka da Izira’ila, wanda ya shiga mako na bakwai a ranar Talata.

An ruwaito cewa cibiyar inganta masana’antu masu zaman kansu, a cikin wata sanarwa da shugaban cibiyar, Dakta Muda Yusuf, ya fitar a ƙarshen mako, ya ce shawarwarin Bankin Duniya na shigo da fetur zuwa Nijeriya zai zama abin da ba zai haifar da ɗa mai ido ba.

Haka kuma, mai magana da yawun ƙungiyar masu mallakar tashoshin sarrafa mai a Nijeriya (CORAN), Eche Idoko, ya soki shawarwarin, yana mai cewa man fetur ƙasar yana da inganci fiye da wanda ake shigowa da shi.

Kazalika, ƙungiyar dillalan man fetur ta Nijeriya (PETROAN), a cikin wani bayani da shugabanta, Billy Gillis-Harry, ya fitar, ta goyi bayan Bankin Duniya kan dalilin gasa a sashen saukar da man fetur.

Sai dai kuma, ƙungiyar ta soki matakin manufar Nijeriya da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar.

Yusuf Shuaibu
+ postsBio
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    INEC Ta Zayyano Kalubalen Da Ke Iya Shafar Sahihancin Zaben 2027
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027:Kamun Ludayin Yakin Neman Zaben Manyan ‘Yan Takarar Shugaban Kasa

MASU ALAKA

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas
Tattalin Arziki

Yadda Taron Bikin Maulidi Ya Gudana A Unguwar Mile 12 A Legas

September 4, 2026
NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
Tattalin Arziki

NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba

September 4, 2026
NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja
Tattalin Arziki

NPA Ta Tabbatar Da Maido Da Manyan Kayan Aikin Hukumar Wuta Ta Neja Delta —Babbar Manaja

August 28, 2026
Next Post
Xi Jinping Ya Taya Guelleh Murnar Sake Lashe Zaben Shugaban Djibouti

Xi Jinping Ya Taya Guelleh Murnar Sake Lashe Zaben Shugaban Djibouti

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.