ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, September 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: ‘Yan Majalisar ADC Sun Nemi A Cire Shugaban INEC, A Gurfanar Da Shi A Gaban Kotu

by Sulaiman
5 months ago
ADC

Ƙungiyar ‘yan majalisa ta jam’iyyar ADC a Majalisar Wakilai ta nemi a cire Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, daga muƙaminsa tare da gurfanar da shi a gaban kotu.

Ƙungiyar ta bayyana damuwa kan nuna son-kai da kuma gazawar Amupitan wajen jagorantar zaɓukan shekarar 2027 cikin gaskiya, adalci da sahihanci, bayan wasu kalamansa da ayyukansa da ake zargin sun nuna son zuciya da nuna wariya.

ADVERTISEMENT
  • Yadda Kanal da Sojoji 7 Suka Mutu A Sabon Harin Boko Haram
  • Nasir El-Rufai Ya Tattauna Taron ADC Yayin Zuwansa Kotu

‘Yan majalisar sun cimma wannan matsaya ne bayan taronsu na farko da suka gudanar a ranar Lahadi domin nazarin halin da siyasar ƙasar ke ciki.

LABARAI MASU NASABA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

Da yake ganawa da manema labarai a ranar Litinin a Abuja, shugaban ƙungiyar ADC a Majalisar Wakilai, Hon. Afam Ogene, ya ce wannan kira ya samo asali ne daga abin da suka gani na rashin daidaito da kuma damuwa kan sahihanci da amincin shugaban INEC.

Ogene ya ce ana zargin cewa Amupitan ya taɓa yin kalaman nuna goyon baya ga wata jam’iyya a wani shafinsa na X, inda aka ce ya nuna goyon baya ga jam’iyyar APC mai mulki. Sannan kuma, shafin ya wallafa wasu bayanai da ke zargin ana kashe Kiristoci a Nijeriya.

Dan majalisar ya bayyana cewa, duk da cewa INEC ta musanta cewa Amupitan ba shi ke da wannan shafin na X ba, amma binciken fasahar zamani (digital forensic) da wasu bincike na yanar gizo daga mabambantan tushe sun nuna cewa shafin nasa ne, kuma lambar wayar da aka yi amfani da ita wajen buɗe shafin tana ɗauke da sunansa.

Ya ce wannan lamari na haifar da manyan damuwa game da gaskiya, sahihanci da amincewa, musamman idan aka yi la’akari da muhimmancin muƙamin da yake riƙe da shi.

ADC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana
  • Sulaiman
    Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

MASU ALAKA

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu
Siyasa

2027: Magoyin Bayan Atiku Ya Fice Daga ADC, Ya Goyi Bayan Tinubu

September 19, 2026
2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
ADC
Siyasa

An Gudanar Da Sallar Zana’idar Tsohon Gwamnan Gongola

September 13, 2026
Next Post
Kamfanin Sin Ya Gina Fitacciyar Gada Domin Hada Sassan Yankin Neja-Delta A Nijeriya

Kamfanin Sin Ya Gina Fitacciyar Gada Domin Hada Sassan Yankin Neja-Delta A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

Trump Ya Hana CNN Da Wasu Kafofin Yaɗa Labarai Shiga Fadar White House

September 19, 2026
Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

Adadin Tafiye-Tafiyen Da Jiragen Kasa Masu Jigilar Fasinjoji Suka Yi A Sin Ya Kai Matsayin Koli A Watanni 8 Na Bana

September 19, 2026
Zaɓen Cike Gurbi: Gwamnatin Bauchi Ta Yi Allah-wadai Da Kama Masu Kaɗa Ƙuri’a

Zaɓen Cike Gurbi: Gwamnatin Bauchi Ta Yi Allah-wadai Da Kama Masu Kaɗa Ƙuri’a

September 19, 2026
Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo

Kungiyar ’Yan Kasuwar Kaduna Ta Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙo

September 19, 2026
Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

Sin Na Fatan Inganta Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD

September 19, 2026
Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

September 19, 2026
An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

An Gudanar Da Jerin Shirye Shiryen Gabatar Da Al’adun Kasar Sin A WTO

September 19, 2026
Za A Gudanar Da Shawarwari Tsakanin Sin Da Amurka Kan Tattalin Arziki Da Cinikayya

Za A Gudanar Da Shawarwari Tsakanin Sin Da Amurka Kan Tattalin Arziki Da Cinikayya

September 19, 2026
Motoci Masu Amfani Da CNG Da Lantarki Sun Rage Kuɗin Sufuri Da Kashi 83 – Tinubu

Motoci Masu Amfani Da CNG Da Lantarki Sun Rage Kuɗin Sufuri Da Kashi 83 – Tinubu

September 19, 2026
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Angola: Kasar Sin Tana Da Shugaba Mai Hangen Nesa

Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Angola: Kasar Sin Tana Da Shugaba Mai Hangen Nesa

September 19, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.