ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa Nijeriya Da Kasar Brazil Suka Kulla Yarjejeniyar Kasuwaci Ta Dala Biliyan 1.1

by Abubakar Abba
1 year ago
Brazil

Nijeriya da kasar Brazil, sun rattaba hannun yarjejeniyar kasuwaci data kai ta dalar biliyan 1.1

Aun rattaba hannun ne, a karkashin aikin  GIP wanda zai tabbatar da an dauki matakan samar da wadataccen abinci a fadin kasar nan.

Wannan na kunshe ne, a cikin sanarwar da mataiki na musamman a bangaren kayada labarai da samar da bayanai a ofishin mataimakin shugaban kasa Stanley Nkwocha ya fitar a ranar Litinin .

ADVERTISEMENT

Sanawar ta ce, aikin zai kuma taimaka wajen bunkasa aikin noma da kara karfafa vangaren zuba hannun jari na masana’antu, masu zaman kansu a kasar.

  • Nijeriya Da Brazil Sun Cimma Yarjejeniyar Bunkasa Noman Zamani A Kasar Nan
  • Nijeriya Da Brazil Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Kasuwanci Ta Dala Biliyan 1

An faro sanya hannun yarjejeniyar kashi na farko ta dala biliyan 1.1 a 2018, inda kuma kashi na biyu na yarjejeniyar da ta kai ta dala biliyan  4.3 da kuma ta dala biliyan 2.5  wadda ta kassance, ta  JBS aka rattaba hannun ta, a Brazil, a yayin ziyarar aiki da shugaba Bola Tinubu ya kai kasar, a 2024, wacce kuma a akalla ta kai ta dala biliyan 8.

LABARAI MASU NASABA

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

A jawabinsa a wajen ratabbta hannun yarjejeniyar Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima, ya alakanta ratabbta hannun kashi na farko na  GIP a matsayin ci gaba da kokarin da Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na kara samar da wadataccen abinci a kasar.

Rattaba hannun wadda ta gudana a Fadar Shugaban kasa da ke , Abuja, Shettima ya sanar da cewa, yarjejeniyar ta GIP za ta taimakwa waje kara havaka tattalin azikin kasar da kuma maidowa da masu son zuba hannun jari a tattalin arzikin kasar, kwarin guiwa.

Kazalika, Shettima ya ci gaba da cewa,  yarjejeniyar ta GIP, ta yi daidai da tsare-tsare da kuma shirye-shiyen Gwamnatin Shugaba kasa Bola Tinubu, musamman duba da cewa, za ta taimaka wajen hada kanannan manoma da sauran masu sayen kayan amfanin gona a kasar.

Shi kuwa Jakadan Brazil a Nijeriya, Mista Carlos Garcete ya ce, wannan yarjejeniyar abar alfahari ce, ga Brazil, inda ya ce, an shafe sama da shekaru bakwai ana tattaunawa a tsakanin Gwamnatin Nijeriya da Brazil, bisa nufin karvar kudaden da suka kamata daga gun masana’antu masu zaman kansu da kuma bankunan da ke a yankuna, musamman domin a zuba kudaden a cikin wannan aikin, inda kudin akalla ya kai dala biliyan 1.1.

Ya kara da cewa, aikin zai kuma bayar da damar shigo da kayan aikin noma, zuwa cikin kasar nan, kamar irinsu Taraktocin noma da sauran kayan gyran kayan aikin noma.

Mista Carlos a madadin Gwamnatin Brazili, ya gaodewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa kawo karshen tattaunawar ta zuba hannun jarin a kan wannan aikin.

Brazil
Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka
Noma Da Kiwo

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

August 1, 2026
Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya
Noma Da Kiwo

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

July 18, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Noma Da Kiwo

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

July 11, 2026
Next Post
Wike Ya Jinjina Wa Tinubu kan Bunkasa Ilimi Mai Zurfi

Wike Ya Jinjina Wa Tinubu kan Bunkasa Ilimi Mai Zurfi

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.