ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Atiku Ya Bukaci Majalisar Dattawa Ta Gaggauta Gyara Dokar Zabe Don Hana Magudi A 2027

by Yusuf Shuaibu
7 months ago
Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bukaci majalisar dattawan Nijeriya da ta yi hanzarin sake dubawa da amincewa da gyara dokar zabe ta 2022, yana gargadin cewa gibin da ke cikin doka ya taimaka wajen samun rashin daidaito a lokacin zaben 2023.

A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Atiku ya bayyana cewa tsarin doka na yanzu ya sa ya zama ba zai yiwuwa ba ga masu daukar karar su gabatar da shari’o’insu a kotu,” wanda ya haifar da yanayi da ya bai wa abin da ya bayyana a matsayin babban magudi a shekarar 2023.

  • An Nada Liu Xianfa Wakilin Musamman Na Gwamnatin Sin Kan Harkokin Afirka
  • CGI Babandede Mai Ritaya A Mizanin Kyawawan Halaye Da Kwazon Aiki

Ya jaddada cewa gyara wadannan kurakurai yana da muhimmanci don gudanar da sahihin zabe a 2027, yana karfafa ‘yan majalisa su tabbatar sun amince da kowace gyara a kan lokaci don jagorantar zabe na gaba.

ADVERTISEMENT

“A lokacin da kurakuran zabukan shekarar 2023 kenan a fili, wajibi ne a sake duba dokokin da ake amfani da su wajen gudanar da zabukan 2027 da na gaba,” in ji Atiku.

Ya nuna damuwa kan yadda majalisar dattawa ta kuduri aniyar jinkirta ko kawo cikas ga zartar da gyare-gyare, yana mai ambaton rahoton kwanan nan da Gidauniyar Aikin Jarida ta Bincike (FIJ) ta yi a matsayin tuhuma na rashin daukar mataki na majalisa.

LABARAI MASU NASABA

2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe

Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta

“Sahihin zabe a 2027 ya dogara ne kan gaggawar da majalisar dattawa za ta nuna wajen daukar mataki kan wannan muhimmin doka. Yana da matukar muhimmanci ga majalisar dattawa ta kammala gyare-gyaren dokar kuma ta tabbatar cewa sabon doka ce ke tsara yadda za a gudanar da zaben 2027. Rashin yi hakan, nana cewa akwai yunkurin yin magudi a jefa kuri’u,” in ji Atiku.

“Babbar koma baya ga zaben 2023 ita ce, wagegen gibin da ke cikin dokar zabe ta 2022, wanda ya ba da damar yin magudi a bude a wannan zaben, da kuma rashin bai wa masu koke damar gabatar da shari’arsu a gaban kotu.

“Yana da muhimmanci idan za a gyara kurakuran zaben shekarar 2023, ya kamata a sake duba dokokin don toshe hanyoyin magudi a zaben 2027 da mana gaba.

“Amma a halin da ake ciki, a bayyane yake cewa majalisar dattawa ta kuduri aniyar kawo cikas ga gyare-gyaren dokar zabe ta 2022.

“Rahoton da gidauniyar FIJ ta fitar kwanan nan yana matsayin zargin majalisar dattawa da kuma kiran gaggawa na sauke alhakin dokoki. Gudanar da sahihin zabe a 2027 yana dogara ne kan gaggawar da majalisar dattawa za ta nuna wajen magance wannan muhimmin kudiri.

“Saboda haka, yana da muhimmanci majalisar dattawa ta kammala sauye-sauyen dokokin kuma ta tabbatar da cewa dokar ta zamani ce ke za ta kula da gudanar da zaben shekarar 2027. Kasa da wannan kokari na nufin tsara zabe tun kafin a jefa kuri’u.”

Atiku
Yusuf Shuaibu
+ postsBio
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    INEC Ta Zayyano Kalubalen Da Ke Iya Shafar Sahihancin Zaben 2027
  • Yusuf Shuaibu
    https://hausa.leadership.ng/author/yusuf-shuaibu/
    2027:Kamun Ludayin Yakin Neman Zaben Manyan ‘Yan Takarar Shugaban Kasa

MASU ALAKA

2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe
Tambarin Dimokuradiyya

2027: APC Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Sake Fasalin Tawagar Yakin Neman Zabe

September 5, 2026
Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta
Tambarin Dimokuradiyya

Cacar Baki Ta Kaure Tsakanin APC Da ‘Yan Adawa Kan Tallafin Gwamnatin Tarayya Ga Magidanta

September 4, 2026
Ko INEC Na Da Hannu A Rikice-rikicen Jam’iyyun Siyasa A Nijeriya?
Tambarin Dimokuradiyya

INEC Ta Zayyano Kalubalen Da Ke Iya Shafar Sahihancin Zaben 2027

August 28, 2026
Next Post
2027: Watsi Da Muslim-muslim Tiket Zai Iya Raunata APC — Ministar Al’adu

2027: Watsi Da Muslim-muslim Tiket Zai Iya Raunata APC — Ministar Al’adu

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.