Karfin Sin A Bangaren AI Ya Samarwa Kasashe Masu Tasowa Damarmakin Cin Gajiyar Fasahar
A ranar Juma’ar da ta gabata, aka kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI da kamfanin Moonshot...
A ranar Juma’ar da ta gabata, aka kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI da kamfanin Moonshot...
Tawaga ta 27 ta jami’an lafiya ta Sin a Saliyo, ta kaddamar da shirin horar da ma’aikatan jinya ko nas-nas dabarun likitancin gargajiya na Sin, wanda ya hada lakcoci daga masanan Sin ta hanyar na’urori da kuma wadanda jami’an lafiya na Sin da ke kasar za su gabatar kai tsaye, domin karfafa karfin tsarin kiwon lafiya a kasar. Ma’aikatan jinya sama da 40 ne suka halarci lakca ta farko da ta gudana ranar Asabar a cibiyar kiwon lafiya daga nesa, watau Telemedicine Centre da ke asibitin abota na Sin da Saliyo da ke birnin Freetown. Shirin wanda aka tsara karkashin cibiyar horar da ma’aikatan jinya ta Sin da Saliyo, ta hada da koyarwa daga masana lafiya na Sin da ke lardin Hunan da kuma nune-nune da koyarwa daga tawagar jami’an lafiya na Sin da ke Saliyo. Domin shawo kan karuwar matsalolin ciwon wuya da kafada da mahadar kasusuwa, wata tawagar jami’an lafiya ta nuna yadda ake jinya ta hanyar dabarar nan ta sossoka allura ta Fu, watau acupuncture ta zamani. Tawagar ta ce za ta ci gaba da bayar da horo cikin harsuna biyu ta hanyar cibiyar Telemedicine domin ganin dorewar kwarewar ma’aikatan jinya da fadada ingancin hidimomin maganin radadin ciwo a fadin Saliyo. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Wani sakamakon binciken ra'ayin jama'a da cibiyar bincike ta Pew ta fitar a watan Yuli ya bayyana cewa, mutanen kasashe...
Ra’ayin shugaban kasar Sin Xi Jinping kan dabarar kirkirarriyar basira ta AI mai mayar da hankali kan bukatun jama’a, dake...
Lokacin da injuna suka fara tunani, yaya dan adam zai yi mu’amala da su? Lokacin da fasahar AI ta fara...
Domin aiwatar da manufofin muhimmin jawabin shugaban kasar Sin Xi Jinping da ya gabatar a wurin bikin bude "Taron Fasahar...
Kasar Sin ta nuna matukar adawa da kuma rashin gamsuwarta kan matakin da gwamnatin Burtaniya ta dauka na mayar da...
Masanin kimiyya na kasar Sin, Pan Jianwei, ya zama dan kasar Sin na farko da ya lashe kyautar kasa da...
Omar M. Yaghi, wanda ya lashe kyautar Nobel a fannin Sinadarai, ya halarci bikin bude taron manyan jami’ai na duniya...
Daga ranar 17 zuwa 20 ga watan, an gudanar da babban taron manyan jami’ai na duniya kan tafiyar da sha’anin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.