Xi Ya Mika Jaje Kan Mummunar Girgizar Kasar Venezuela
A yau Jumma’a, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya aike da sakon jaje ga mukaddashiyar shugaban kasar Venezuela, Delcy Rodriguez,...
A yau Jumma’a, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya aike da sakon jaje ga mukaddashiyar shugaban kasar Venezuela, Delcy Rodriguez,...
’Yan sandan kasar Sin sun kama mutane 18,000 da ake zargi da hannu a cikin laifukan da suka shafi miyagun kwayoyi guda 12,000 a fadin kasar cikin watanni biyar na farkon shekarar 2026, kamar yadda ma’aikatar tsaron al’umma ta bayyana a yau Jumma’a, wadda har ila yau ita ce ranar yaki da shan miyagun kwayoyi da fataucinsu ta duniya. A cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar, ta ce an kwace jimillar tan 10.7 na miyagun kwayoyi tsakanin watan Janairu zuwa Mayu. Kazalika, ‘yan sanda sun kama masu laifukan miyagun kwayoyi 49 wadanda suka tsere domin boyewa a kasashen waje. Cikinsu ma akwai wasu mutane biyu da ake nema ruwa a jallo a karkashin sanarwar neman miyagu ta rundunar ‘yan sandan duniya, da kuma wasu biyu da ke cikin jerin sunayen mutanen da ma’aikatar ke matukar nema ruwa a jallo. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
A wani taron manema labarai na yau da kullum da aka gudanar a yau 25 ga wata, mai magana da...
Da safiyar yau Alhamis 25 ga wata, mukaddashiyar shugaban kasar Venezuela, Delcy Rodríguez, ta yi jawabi ga kasa kai-tsaye ta...
Shugabar kasar Namibia, Netumbo Nandi-Ndaitwah, ta halarci wani biki a ranar Laraba a birnin Ondangwa da ke arewacin kasar, domin...
Duniya na kara mayar da hankali game da ci gaba mai ban mamaki da kasar Sin ke samu musamman a...
A yau Alhamis, hukumar makamashi ta kasar Sin ta sanar da cewa, ya zuwa karshen watan Mayu da ya gabata,...
Wani gidan adana kayayyakin tarihi na kasar Sin ya fitar da rahoto mai kunshe da cikakkun bayanai, game da yadda...
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya ce kamata ya yi a gaggauta bude mashigin Hormuz, ta yadda jiragen...
Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya halarci taron tattaunawa da wakilan ‘yan kasuwa mahalarta dandalin tattaunawar tattalin arzikin duniya na...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.