Kasar Sin: Ya Kamata Kasashe Masu Ruwa Da Tsaki Su Daina Wuce Gona Da Iri Game Da Ka’idojin Takaita Yaduwar Makamai Na Kasa Da Kasa
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta ce manufar siyasa ce ta sa Amurka da sauran kasashe masu ruwa da tsaki...
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta ce manufar siyasa ce ta sa Amurka da sauran kasashe masu ruwa da tsaki...
Za a bude gasar wasannin motsa jiki karo na biyu na mutum-mutumin inji masu siffar dan adam na kasa da...
Tun daga karuwar hada-hadar albarkatun gona masu inganci da ake shigarwa kasar Sin daga sassan nahiyar Afirka, da cinikayyar na’urorin...
Yanayin iska da ruwa a kasar Sin ya ci gaba da ingantuwa a watanni bakwai na farko na shekarar 2026,...
An gudanar da bikin kaddamar da shirin tallata fina-finan kasar Sin mai taken “Reel China” a jiya Laraba 12 ga...
Za a gudanar da taron tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kafofin watsa labarai na Sin da Afirka karo na 7 a...
Kwanan nan, babban dan kasuwar Amurka, kana babban darektan kamfanin kera motocin lantarki na Tesla, Mr. Elon Musk, ya bayyana...
Bayanan da suka fito daga masana’anta a yau Laraba, sun nuna cewa cinikin sayar da motocin sabbin makamashi (NEV) na kasar Sin a watan Yulin 2026, ya kai fiye da kashi 60 cikin dari na adadin sabbin motocin da ake sayarwa wata-wata a karon farko. Haka kuma, yawan motocin NEV da aka sayar a cikin watanni bakwai na farkon shekarar, ya haura kashi 50 cikin dari na jimillar sabbin motocin da aka sayar a kasar Sin. Hada-hadar fitar da motoci zuwa ketare ta ci gaba da samun gagarumin ci gaba a watan Yuli, inda motocin da aka fitar suka zarce miliyan 1.04 a wata na biyu a jere. Wannan ya nuna samun karuwar kashi 81.3 cikin dari a mizanin shekara-shekara. Musamman ma, fitar da motocin na NEV zuwa ketare a cikin watan ta karu da ninki 1.5, bisa adadin da ya kai 553,000, wanda ya zarce rabin jimillar motocin da aka fitar zuwa ketare a cikin watanni biyu a jere. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Wata girgizar kasa mai karfin maki 7.4 ta auku a Colombia a ranar Litinin, wadda ya zuwa yanzu ta yi...
Babban jirgin saman daukar fasinja na C919, wanda kasar Sin ta kera a cikin gida, ya sauka lami lafiya a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.