Hukumar Kula Da Ci Gaban Kasa Da Gyare-gyare Ta Sin Ta Kebe Yuan Miliyan 50 Don Tallafa Wa Farfadowa Bayan Abkuwar Ibtila’o’i A Guangxi
A yau Litinin 24 ga wata, hukumar kula da ci gaban kasa da gyare-gyare ta Sin (NDRC) ta kebe kudi...
A yau Litinin 24 ga wata, hukumar kula da ci gaban kasa da gyare-gyare ta Sin (NDRC) ta kebe kudi...
A jiya Lahadi aka kaddamar aikin gina cibiyar warkar da masu fama da cutar daji bisa tallafin kasar Sin a...
Sakatare janar na kwamitin kolin JKS Xi Jinping, ya nanata muhimmancin karfafawa da fadada nasarorin da aka samu a gangamin nazari da ilmantarwa na jam’iyyar, domin kafawa da aiwatar da cikakkiyar fahimtar salon tafiyar da ayyukan shugabanci. Xi Jinping wanda shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban hukumar koli ta soja, ya bayyana haka ne cikin umarnin da ya bayar a baya bayan nan, wanda aka nazarta yayin taron da rukunin koli mai jagorantar ayyukan gina JKS ya yi a yau Litinin. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Da yammacin yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da sarkin masarautar Hashemite ta Jordan, Abdullah II Bin...
An kaddamar da babban titin Mbour zuwa Kaolack da wani kamfanin gine-ginen tituna da gadoji na kasar Sin ya gina,...
An bude gasar wasannin motsa jiki ta mutum-mutumin inji masu siffar dan Adam ta duniya karo na biyu, a nan birnin Beijing jiya...
Jakadan kasar Sin a Saliyo Zhao Yong, ya ce a shekarar 2025 da ta gabata, darajar hada-hadar cinikayya tsakanin Sin...
Mataimakiyar babban magatakardar MDD, kuma babbar sakatariyar yarjejeniyar yaki da kwararar hamada ta majalisar ko UNCCD, Yasmine Fouad, ta jinjinawa...
A shekarar bana, yawan cinikin waje na kasar Sin ya ci gaba da karuwa a daukacin fannonin shige da fice,...
Kasar Sin ta samu karuwar yawan sabbin kamfanoni masu jarin waje da aka kafa a kasar, tare da samun gagarumin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.