Sojoji Sun Kama Mutane 5 Masu Kai Wa Ƴan Bindiga Bayanai A Neja
Dakarun rundunar haɗin gwuiwa ta Operation Savannah Shield sun kama mutane biyar da ake zargi da bai wa ‘yan bindiga...
Dakarun rundunar haɗin gwuiwa ta Operation Savannah Shield sun kama mutane biyar da ake zargi da bai wa ‘yan bindiga...
Jam'iyyar NDC ta sanar da cewa za ta fitar da sunayen masu neman takara da suka samu nasarar tsallake matakin...
Darajar Naira ta ɗan yi rauni a kan dalar Amurka a kasuwar musayar kuɗaɗen waje ta hukuma, inda aka ƙare...
Wani hadimin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya zargi ICPC da hana tsohon gwamnan samun kulawar likitansa duk...
Gwamnatin Nijeriya na ƙara ƙoƙarin bunƙasa ɓangaren ma’adinai ta hanyar jawo masu zuba jari, da fasaha da ƙwarewa daga ƙasar...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na NDC, Peter Obi, ya yi zargin cewa yawan sace ɗalibai a makarantu ya ƙaru a...
Jami'an rundunar 'yansandan Abuja sun daƙile wani yunƙurin garkuwa da wasu ma'aurata a yankin Byazhin da ke Abuja, bayan fafatawa...
Mutane bakwai sun rasa rayukansu, yayin da wasu shida suka jikkata sakamakon rikicin da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya...
Aƙalla mahajjata 1,905 na Nijeriya sun dawo gida daga ƙasar Saudiyya yayin da ake ci gaba da jigilar mahajjatan da...
Matatar Dangote ta ƙara hawan danyen mai da take tacewa zuwa ganga 700,000 a rana, bayan wani gwajin aiki da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.