Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Dakta Danladi Jatau, ya bayar da tallafin kuɗi naira miliyan 6 tare da raba atamfofi...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, Dakta Danladi Jatau, ya bayar da tallafin kuɗi naira miliyan 6 tare da raba atamfofi...
Olujonwo Obasanjo, ɗa ga tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo, ya sanar da shiga ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’, wadda ke...
Idan aka kammala aikin kuma aka fara amfani da shi, ana sa ran zai taimaka wajen bunƙasa kasuwanci, da samar...
Gwamnatin Tarayya ta ba dukkan hukumomin kiwon lafiya, da sauran masu ruwa da tsaki umarnin gaggauta ƙara kaimi wajen fadakar...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin ayyukan samar da damar isar da wutar lantarki guda huɗu aJihar Kano, waɗanda ake...
A jawabinsa, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya buƙaci gwamnonin jihohi da hukumomin gwamnati da su tabbatar da cewa alfanun...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon Darakta Janar na Hukumar DSS, Yusuf Magaji Bichi, a matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar...
Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani mutum mai suna Ayuba Sani Tumfafi hukuncin ɗaurin shekaru 10 a...
Ƙungiyar Ƙwadago ta ƙasa (NLC) ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adi har zuwa ranar 27 ga Oktoba, 2026, ta ɗauki...
Wata Babbar Kotu a Jihar Kano ta ba ƴansanda umarnin gudanar da cikakken bincike a kan ɗan majalisar wakilai mai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.