Sojoji Na Ceto Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Cikin Nasara – Ministan Tsaro
Ministan Tsaron, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana yadda jami’an tsaro ke samun nasarar ceto mutanen da aka yi...
Ministan Tsaron, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya bayyana yadda jami’an tsaro ke samun nasarar ceto mutanen da aka yi...
Hukumar ICPC ta sallami wani jami’in tsaro, Daniel Stephen, bayan zargin taimaka wa Aichatou Assabe El-Rufai, matar tsohon gwamnan Kaduna...
Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya tabbatar wa magoya bayansa cewa babu wanda zai sake tsoratar...
Ƴan mata uku ƴan gida ɗaya sun mutu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya kife a madatsar ruwan Tiga da...
A ƙalla ƙauyuka 17 da ke ƙaramar hukumar Faskari a Jihar Katsina ne suka fuskanci hare-haren ƴan bindiga tun daga...
Hukumar jin daɗin alhazai ta Jihar Kano ta sanar da cewa ta sayar da dukkanin gurabe 3,050 da aka ware...
Farashin man fetur ya sake tashi a Abuja, yayin da wasu gidajen mai a babban birnin tarayya suka ƙara kuɗin...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara gudanar da tantancewa ta kwamfuta (CBT) domin ɗaukar malamai 500 ƙarƙashin shirin J-Tsangaya, yayin da...
Jami’an Rundunar ƴansandan Jihar Kano tare da haɗin gwuiwar mazauna garin Garun Mallam, sun daƙile yunƙurin satar wani basaraken gargajiya,...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sake yin Allah-wadai da hare-haren ƙyamar baƙi da ƙyamar ƴan Afrika da ake kai...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.