Bayelsa United Ta Lallasa Kano Pillars 4-1 A Yenagoa
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta sha kashi mai nauyi bayan Bayelsa United ta doke ta da ci 4-1....
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta sha kashi mai nauyi bayan Bayelsa United ta doke ta da ci 4-1....
Hukumar ƙwallon ƙafa ta nahiyar Afirka (CAF) ta naɗa Samson Adamu a matsayin sabon Sakatare Janar na hukumar, inda hakan...
Tauraron ɗan wasan gaban ƙungiyar Santos FC, Neymar Jr, ya bayyana cewa yana tunanin yin ritaya daga buga ƙwallon ƙafa...
A wani rahoto da Leadership Hausa ta tattato daga sauran jaridun cikin Gida, kocin babbar tawagar kwallon kafa ta Nijeriya...
A yau Litinin ne Nijeriya za ta san matsayinta kan fatan komawa gasar cin Kofin Duniya ta 2026, yayin da...
Mahukuntan gasar ƙwallon ƙafa ta Saudiyya (Saudi Pro League) sun ƙaryata raɗe-raɗin da ke cewa Cristiano Ronaldo na da tasiri...
Real Madrid na jiran rahoton likitoci kan irin raunin da Jude Bellingham ya ji a wasan da suka doke Rayo...
Hukumar Kwallon Kafa ta Aljeriya (FAF) ta shigar da ƙara a hukumance ga Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika (CAF) da...
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika (CAF) ta naɗa alƙalin wasa Issa Sy ɗan ƙasar Senegal domin ya jagoranci wasan daf...
Tawagar Super Eagles ta Nijeriya ta nuna bajinta a gasar Kofin Kasashen Afrika (AFCON) 2025 bayan ta doke ƙasar Mozambique...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.