ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

AFCON 2025: Aljeriya Ta Kai Ƙara Kan Alƙalin Wasanta Da Nijeriya

by Rabilu Sani Bena
8 months ago
AFCON

Hukumar Kwallon Kafa ta Aljeriya (FAF) ta shigar da ƙara a hukumance ga Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika (CAF) da kuma Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), kan hukuncin da alƙalin wasa ya yanke a wasan Kwata Fainal na gasar cin kofin nahiyar Afrika (AFCON 2025) tsakaninta da Nijeriya.

FAF ta sanar da wannan mataki ne a ranar Litinin ta shafinta na X, inda ta ce ƙarar ta biyo bayan abin da ta bayyana a matsayin alƙalanci mai cike da cece-kuce, tare da buƙatar a gudanar da cikakken bincike kan yadda aka tafiyar da wasan.

  • Sin Da Aljeriya Na Fatan Bunkasa Hadin Gwiwar Raya Tattalin Arziki
  • Nijeriya Ce Ta Shida Wajen Sayar Da Man Fetur Kan Farashi Mai Sauki

A cewar hukumar, wasu muhimman hukunci da alƙalan wasan suka yanke sun janyo rashin gamsuwa a ɓangaren ƴan wasan Aljeriya da masu ruwa da tsaki, tana mai cewa alƙalanci ya saɓa ƙa’idojin aiki tare da jefa martabar alƙalancin ƙwallon ƙafa a Afrika cikin tambaya a idon duniya.

ADVERTISEMENT

AFCON

FAF ta ce ta gabatar da ƙorafin a hukumance domin a fayyace abin da ya faru tare da ɗaukar matakan da suka dace bisa ƙa’idojin CAF da FIFA. Wannan ƙarar ta biyo bayan rashin nasarar da Aljeriya ta sha a hannun Super Eagles ta Nijeriya da ci 2–0 a wasan da aka buga ranar Asabar, wanda ya fitar da ita daga gasar.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

AFCON
Rabilu Sani Bena
+ postsBio
  • Rabilu Sani Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sani-bena/
    Bayelsa United Ta Lallasa Kano Pillars 4-1 A Yenagoa
  • Rabilu Sani Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sani-bena/
    Samson Adamu Na Nijeriya Ya Zama Sabon Sakatare Janar Na CAF
  • Rabilu Sani Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sani-bena/
    Neymar Na Duba Yiwuwar Ritaya Daga Ƙwallon Ƙafa A Ƙarshen Shekara
  • Rabilu Sani Bena
    https://hausa.leadership.ng/author/rabilu-sani-bena/
    Jerin Sharuddan Da Chelle Ya Gindayawa NFF Domin Cigaba Da Jagorantar Super Eagles 

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace
Wasanni

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta
Wasanni

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai
Wasanni

Yaya Toure Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Zakarun Turai

September 9, 2026
Next Post
‘Yan Sama Jannatin Sin Na Gudanar Da Muhimman Atisaye Da Gwaje-Gwaje A Tashar Sararin Samaniya

'Yan Sama Jannatin Sin Na Gudanar Da Muhimman Atisaye Da Gwaje-Gwaje A Tashar Sararin Samaniya

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

September 10, 2026
Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

September 10, 2026
Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

September 10, 2026
Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026
Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

Amurka Ta Bai Wa Nijeriya Sabbin Kayan Yaƙi Domin Yaƙi Da Ta’addanci

September 10, 2026
Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.