Bidiyo: Turji Ya Yi Iƙirarin Ɗaukar Alhakin Kashe Wasu Sojoji
Sa'o'i kaɗan bayan wallafa zarge-zargen nasa, mai rajin al'umma Basharu Altine Guyawa Isa ya sake wallafa wani bidiyo a shafinsa...
Sa'o'i kaɗan bayan wallafa zarge-zargen nasa, mai rajin al'umma Basharu Altine Guyawa Isa ya sake wallafa wani bidiyo a shafinsa...
Babban Sufeton Janar na Ƴansandan Nijeriya, IGP Olatunji Disu, ya umarci ɗaukacin jami'ai maza da mata na Rundunar (NPF) da...
Al'ummomin yankin gabashin Jihar Sakkwato sun sake bayyana damuwa kan matsalar tsaro bayan rahotannin da ke cewa fitaccen jagoran ƴan...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro a Arewacin Nijeriya ba wai kawai yana ƙara tsananta talauci ba...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) na ƙara ƙaimi wajen yaƙi da damfarar intanet ta hanyar fitar da sabbin ƙa'idoji kan tsarin...
Ƙasashen Birtaniya (UK) da Tarayyar Nijeriya, a ranar Talata, sun ƙulla tare da sabunta wata yarjejeniya mai ƙarfi domin yaƙi...
Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa (ACF) ta ƙaddamar da wani kwamiti na musamman kan Kuɗaɗen Tallafi (Endowment Fund Committee) domin tabbatar...
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta rattaba hannu a kan dokar haramta auren jinsi ko kuma mu’amalar jinsi guda, wanda aka tanadi...
Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmail Baghaei, ya bayyana cewa idan an sa hannu kan yarjejeniyar Iran...
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta ayyana dokar ta-baci kan harkokin tsaro, tana...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.