‘Yansanda Sun Damke Wani Mutum Da Ya Kashe Matarsa A Adamawa
Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa ta cafke wani magidanci mai suna Aminu Abubakar mai shekara 56 bisa laifin kashe matarsa.
Rundunar ‘yansandan Jihar Adamawa ta cafke wani magidanci mai suna Aminu Abubakar mai shekara 56 bisa laifin kashe matarsa.
Jami’an gwamnatin tarayya sun tarbi kashin na uku na ‘yan Nijeriya da aka kwaso daga Sudan zuwa Abuja a ranar...
Kashi na biyu na mutanen da aka kwashe sun kunshi 'yan Nijeriya 130; mata 128 da maza biyu sun isa...
Kotun Birtaniya ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Ike Ekweremadu hukuncin daurin shekaru tara da watanni takwas...
Dakarun Operation Hadin Kai sun ceto wasu 'yan mata biyu da aka sace daga karamar hukumar Chibok ta Jihar Borno...
An ware ranar 4 ga watan Mayun kowace shekara a matsayin ranar tunawa da jam'ian kashe gobara na duniya, tun...
Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta tabbatar da kisan wata mata mai suna Malama Jummai da wani matashin danta ya kashe...
Akalla mutane 109 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a arewaci da yammacin kasar Rwanda, in ji hukumar yada labaran...
A yau Laraba ne zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ya isa Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas, domin kaddamar da wasu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bi sahun sauran shugabannin kasashen duniya domin nadin sarautar Charles III da uwargidansa Camilla a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.