Da Dumi-Dumi: Sojoji Sun Cafke Wadanda Suka Kai Hari Cocin Owo
Dakarun soji sun yu nasarar cafke wadanda suka kai hari cocin Owo da ke Jihar Ondo, wanda ya yi ajalin...
Dakarun soji sun yu nasarar cafke wadanda suka kai hari cocin Owo da ke Jihar Ondo, wanda ya yi ajalin...
Wata hazikar ‘yar Nijeriya mai suna Islamiyat Ojelade ta samu gurbin digirk na uku (PhD) a manyan jami’o’in Amurka guda...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 7 ga watan Satumba domin sauraron karar da ke neman...
'Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu sabbin ma'aurata bayan kashe jami'an sa-kai biyu a wani hari da suka kai...
Dan yayan shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Fatuhu Muhammed, dan majalisar wakilai a jihar Katsina, ya fice daga jam’iyar APC.
Cibiyar Dimokuradiyya da Ci Gaba ta (CDD), ta yi Allah-wadai da cin tarar Naira miliyan biyar da Hukumar Yada Labarai...
Dakarun rundunar sojin saman Operation Hadin Kai, sun kashe wani kasurgumin kwamandan Boko Haram, Alhaji Modu, wanda aka fi sani...
Wani rahoto da kafar yada labarai ta PRNigeria ta fitar ya nuna cewa hare-haren da ake kai wa al’ummar Chonoko...
Majalisar Zartaswa ta Tarayya (FEC), ta amince da Naira biliyan 2.6 don siyan motoci da na’urori ga jami’an tsaro da...
Hukumar da ke kula da ayyukan kafafen watsa labarai (NBC), ta ci tarar gidan talabijin na Trust (Trust TV) Naira...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.