APC Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi 23 A Sakkwato
Shugaban hukumar zabe ta jihar Sakkwato, Aliyu Sulaiman, a ranar Litinin ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta lashe...
Shugaban hukumar zabe ta jihar Sakkwato, Aliyu Sulaiman, a ranar Litinin ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta lashe...
A yayin da al'ummar jihar Sakkwato suka fito zaben shugabannin ƙananan hukumomi 23 a ranar Asabar, shugaban jam'iyyar APC na...
Jam'iyyar PDP a jihar Sakkwato ta bukaci Hukumomin Yaki da Cin Hanci da Rashawa na EFCC da ICPC da su...
A kokarin shawo kan kalubalen matsalar tsaro da ta- ki- ci ta- ki cinyewa a Nijeriya; babban hafsan hafsoshin sojojin...
Kotun majistare ta daya da ke Sakkwato a ranar Litinin ta tura mataimaki na musamman ga Sanata Aminu Waziri Tambuwal,...
Kisan gillar babban basarake Daular Gobir, Sarkin Kudun Gatawa, Alhaji Muhammad Bawa a hannun ‘yan bindiga, ta yi matukar girgiza...
Jim kaÉ—an bayan gudanar da Sallar jana'izar marigayi Sarkin Kudun Gatawa, Isa Muhammad Bawa ba tare da gawa ba wanda...
Dan majalisar da ke wakiltar mazabar Kebbe/Tambuwal a Majalisar Wakilai, Honarabul Abdussamad Dasuki ya kaddamar da shirin tallafa wa mata...
Garkuwa: Sarkin Gobir Ya Bukaci Agajin Gaggawa Daga Gwamnatin Sakkwato
Gwamnatin Sakkwato Za Ta Siyo Shinkafar Biliyan 14 Don Sayarwa A Farashi Mai Sauki
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.