Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin Ya Soki Dabarar Siyasa Ta Sakataren Tsaron Philippines
A yau Jumma’a, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Lin Jian, ya soki dabarar siyasa da sakataren tsaron kasar Philippines Gilberto...
A yau Jumma’a, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Lin Jian, ya soki dabarar siyasa da sakataren tsaron kasar Philippines Gilberto...
Cibiyar kandagarki da dakile yaduwar cututtuka ta Afrika (Africa CDC), ta yaba da hadin gwiwar da ake yi da Sin...
Kwanan nan, an kammala taron dandalin hadin gwiwar fasahar noma da masana'antu tsakanin Sin da Afirka na 2026 a birnin...
A yau Alhamis ne aka gudanar da bikin bude taron koli na duniya kan tsarin kyautata hakkin dan Adam na shekarar 2026, inda wakilan cibiyoyin tsarin hadin kai, na shirin aikin kasar Sin kan hakkin dan Adam, suka fitar da "shirin aiki na kasa game da hakkin dan Adam na shekarar 2026 zuwa 2030 tare”. Shirin aikin ya kunshi babuka 8, ciki har da fannin "Ciyar da kare hakkin tattalin arziki, zamantakewa da al'adu a dukkan fannoni gaba" da "Karfafa tsarin kare hakkin jama'a da na siyasa", da kuma "Kare hakkin kananan kabilu da mata, da yara, da tsofaffi, da masu bukata ta musamman", kana da "Taka rawar gani wajen ciyar da tsarin kyautata hakkin dan Adam na duniya", da sauransu. Har ila yau, shirin aikin ya bayyana cewa, daga shekara ta 2021 zuwa 2025, gwamnatin Sin ta aiwatar da shirin aiki mai nasaba da hakkin dan Adam karo na 4, inda aka aiwatar da manufofi, da ayyuka masu nasaba yadda ya kamata. Matsayin kare hakkin dan Adam na Sin ya samu ingantuwa sosai, kuma ya kara samar da kwanciyar hankali, da tabbaci mai muhimmanci ga ci gaban ayyukan hakkin dan Adam na duniya. (Amina Xu)
Kasar Sin ta bukaci kasa da kasa su sa ido kan duk wani yunkurin farfado da amfani da karfin soji...
Yayin da duniya ke fuskantar yanayi na rashin tabbas, da manyan sauye-sauye a yanayin cudanyar cinikayya tsakanin kasa da kasa,...
A gabar da ake gudanar da dandalin kasa da kasa game da tsarin jagorancin hakkin dan Adam na shekarar nan...
Yau Alhamis, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da sanya takunkumi kan ministan tsaron kasar Philippines, Gilberto Teodoro...
A yau Alhamis ne aka bude dandalin kasa da kasa game da tsarin jagorancin hakkin dan Adam na shekarar 2026...
Tawagar kwararrun jami’an kiwon lafiya ta kasar Sin, wadda ta isa jamhuriyar dimokaradiyyar Congo ko kuma DRC a takaice, ta...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.