Tinubu Da Shettima Duk Suna Kasar Waje, Wa Ke Shugabantar Nijeriya Yanzu? In Ji Melaye
Jigon jam’iyyar ADC, Dino Melaye, ya nuna damuwa kan kasancewar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, a wajen...
Jigon jam’iyyar ADC, Dino Melaye, ya nuna damuwa kan kasancewar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa, Kashim Shettima, a wajen...
Wani jami’i ya bayyana a yau Litinin cewa, ana sa ran jimillar darajar hatsin da za a noma a masana’antar hatsi ta kasar Sin za ta zarce yuan tiriliyan 4.5, watau dala biliyan 666.8, a yayin aiwatar da shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 a tsakanin shekara ta 2026 zuwa ta 2030. Shugaban hukumar kula da abinci da tsare-tsaren adanawa ta kasa, Liu Huanxin, ya bayyana a wani taron manema labarai cewa, sashen noma hatsi zai inganta cimma bukatun mutane a bangaren samun abinci mafi kyau, da gina jiki, da kuma lafiya. A shekarun baya-bayan nan, masana’antar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da samun bunkasa ba tare da tangarda ba, inda jimillar darajar hatsin da kamfanonin masana’antar suka noma ta karu daga yuan tiriliyan 3 a karshen shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 (a tsakanin 2016 da 2020), zuwa sama da yuan tiriliyan 4 a karshen shirin karo na 14, watau a tsakanin 2021 zuwa 2025. Liu ya kuma ce duk da kwan-gaba-kwan-baya da ake samu a kasuwar hatsi ta duniya a halin yanzu, kasuwar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da kasancewa cikin kwanciyar hankali gaba daya kuma an samu tabbaci sosai a bangaren kiyaye wadatar abinci na kasar. (Abdulrazaq Yahuza Jere) Darajar Hatsin Da Za A Noma A Kasar Sin Za Ta Zarce Yuan Tiriliyan 4.5 A...
A rana ta farko ta fafata gasar wasannin motsa jiki ta nahiyar Asiya karo na 20 da ke gudana a...
A yau Lahadi, kasar Sin ta aike da taurarin dan’adam guda tara zuwa sararin samaniya ta hanyar amfani da rokar...
Yau 20 ga watan Satumba, aka bude taron masana’antun kere-kere na duniya na shekarar 2026 a Hefei na lardin Anhui....
Jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa a shirye yake ya yafe wa Gwamnan Kano, Abba Kabir...
Rundunar Hukumar Tsaro ta Sibil Difens, NSCDC reshen Jihar Yobe ta kama mutane biyar, ciki har da wata mata mai...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ƙaddamar da wani shirin inganta tsaron abinci na dala miliyan 1, tare...
Ministan Kula da Lafiya da Jin Dadin Jama’a, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya yaba wa Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko...
An bude bikin fina-finai na kasa da kasa na hanyar siliki karo na 13 a birnin Xi’an na lardin Shaanxi...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.