Atiku Ya Soki Tinubu Kan Tsadar Fetur, Taki Da Siminti
Æan takarar shugaban Æasa na jamâiyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda ta tafiyar...
Æan takarar shugaban Æasa na jamâiyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda ta tafiyar...
Akalla kauyuka 15 ne suka zama kufai a Æaramar hukumar Dandume ta Jihar Katsina, sakamakon Æara tsananta hare-haren âyan bindiga...
Yayin da ake tunkarar babban zaben 2027, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi âyan siyasa da...
Rundunar 'yansandan Jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar wani yaro mai shekaru 13 a duniya, Mubarak Mohd, sakamakon Éanna kunamar...
Maâaikatar ayyukan gaggawa da ceton jamaâa ta kasar Sin, ta ce an tura masu aiki ceto sama da 2,500 zuwa...
Arsenal ta yi nasarar doke Chelsea da ci 2â1 a filin wasa na Emirates ranar Lahadi, a wasan Premier League...
A kwanakin baya, mujallar âThe Economistâ ta wallafa sharhi game da wani fim na kasar Sin, mai taken âBarka da...
Albarkacin kaddamar da taron kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai ko SCO na shekarar nan ta 2026, wanda aka bude a...
Lamine Yamal ya zura kwallaye biyu yayin da Barcelona ta lallasa Valencia da ci 5â0 a ranar Lahadi, inda ta...
Dakarun sojojin sama na kasar Sin, za su halarci bikin nune-nunen jiragen sama na kasa da kasa wanda zai gudana a kasar Masar. Wata sanarwa da rundunar âyantar da alâumma ta kasar Sin ko PLA ta fitar a yau Lahadi, ta ce za a aike da nauâoâin jiragen sama daban daban, wajen bikin nune-nunen da za a yi tun daga ranar Talata 8 zuwa Alhamis 10 ga watan nan na Satumba. Sanarwar ta kara da cewa, cikin jiragen da za a tura har da na yaki, da masu gabatar da gargadin gaggawa, da masu karawa jirage mai a sararin sama, da kuma masu saukar ungulu. Wannan ne karo na biyu da za a gudanar da wannan bikin nune-nunen jiragen sama, a filin jirgin saman kasa da kasa na El Alamein, bayan gudanar irinsa na farko a shekarar 2024. A yayin bikin nune-nunen na farko ma jiragen sojin saman kasar Sin sun shiga an dama da su, inda jiragen yaki samfurin J-10, da wani jirgin samfurin Y-20, babban jirgin dakon kayayyaki mafi girma kirar kasar Sin suka gudanar da atisaye. A bana ake cika shekaru 70 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da Masar, kuma sassan biyu sun gudanar da jerin ayyukan musaya tsakanin kasashen biyu. A watan da ya gabata, rundunonin sojin saman kasashen biyu, sun kaddamar da jerin atisaye bisa taken "Eagles of Civilization-2026" a kasar Masar. (Saminu Alhassan)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.