Kamfanin Sin Ya Kammala Ayyukan Inganta Filin Jirgin Saman Kasa Da Kasa Na Guinea-Bissau
Kamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna China Railway 11th Bureau Group, ya ce ya kammala ainihin ginin sabon sashen...
Kamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna China Railway 11th Bureau Group, ya ce ya kammala ainihin ginin sabon sashen...
Duk da yanayin rikice-rikicen kasa da kasa da sauye-sauyen manufofin cinikayya da rashin tabbas a harkokin tattalin arzikin duniya, tattalin...
Tsohon Sufeto Janar na ’Yansndan Nijeriya, Mohammed Adamu Abubakar (Walin Lafia), ya tallafa wa manoma a yankin Nasarawa ta Yamma...
Kasar Sin ta sha alwashin kara karfafa kare muhallin halittu don inganta tsarin rayuwar mabanbantan halittu, karkashin shirin raya kasar...
Shahararren dan kwallon kafa a Duniya Lionel Messi ya bayyana cewar bashida tabbacin iya cigaba da taka leda bayan mutuwar...
Jakadan Sin mai kula da aikin kwance damara Li Chijiang, ya mayar da kakkarfan martani ga kalaman wakilin Amurka game...
Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi gargadin yiwuwar samun ambaliyar ruwa a wasu sassan jihohi 13 tsakanin...
Tsohon firaministan kasar Sin, Zhu Rongji, ya rasu sakamakon rashin lafiya yana da shekaru 98 a duniya, a birnin Beijing...
Ma’aikatar kula da cinikayya ta kasar Sin ta gabatar da hukunci na wucin gadi dangane da binciken da take yi...
Ma’aikatar tsaron kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, dakarun sojin ruwa na kasar da na Indonesiya za su gudanar da atisayen kewaya teku a yankin ruwan da ke gabashin tsibirin Taiwan na kasar Sin a tsakiyar watan Agustan nan. Ma’aikatar tsaron ta kuma bayyana cewa, wannan atisaye na da nufin inganta karfin gudanar da ayyuka na hadin gwiwa a tsakanin dakarun sojin ruwan guda biyu ne, da zurfafa hadin gwiwa a aikace, gami da kiyaye zaman lafiya da kwanciyar hankali a shiyyar. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.