ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ayyukan Jami’an Ilimi Da Muhimmancinsu (3)

by Idris Aliyu Daudawa
1 year ago
Ilimi

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

Jami’an ilimi kwararru ne wadanda suke bada muhimmiyar gudunmawa wajen ci gaban makarantun ilimi,wajen tabbatar da cewar suna bin matakan ilimin da gwamnati ta amince ayi amfani da su.

Ayyukan jami’an ilimi sun sha bamban wannan kuma ya danganta ne da irin nau’in ilimin,amma babban aikinsu shi ne su kasance masu lura da yadda abubuwa suke tafiya tsakanin gwamnati da makarantu.

  • Kauyuka Suna Kokarin Neman Cimma Burin Samun Wadata Tare A Kasar Sin
  • Duniya Na Fatan Sin Da Amurka Za Su Cika Alkawuransu Cikin Hadin Gwiwa

Suna tabbatar da cewa makarantu suna suna bin dokoki da tsare- tsare wadanda gamwnati ta ce sai an yi amfan da su,inda za su rika bin diddiki na sanin yadda abubuwa suke ta hanyar byin ziyarce- ziyarcen makarantun.Jami’an ilimi sune ke da alhakin tabbatar da cewa makarantu suna da isassun Malamai, kayan koyarwa, da kuma isassun abubuwan da za su taimaka wajen samar da nagartaccen ilimi.  Suna aiki ne domin su inganta nagartar ilimi wajen samar da Malamai da kuma dukkan hore- horen da suka dace da kuma taimakon da ake bukata domin a samu bunkasa ilimi ta hanyar samar da Malamai da dukkan hore- horen inganta ilimi da suka kamata ayi masu domin tabbatar da ana samar da ingantaccen ilimi ga dalibai masu neman ilimi. Jami’an ilimi suna yin aiki da jami’an hukumomin makarantu domin su samar da tsare- tsare da ke sanadiyar jin dadin dalibai,da kuma inganta gaba dayan yadda ko inganta yadda koyarwa za ta jawo hankalin dalibai.Jami’an iimi har ila yau sune ke da alhakin nazarin yadda kwazo, fahimta,ko gane abubwan da ake koyawa dalibai suna tafiya kamar yadda ya dace,suna tabbatar da su daliban suna yin abin da ake bukata da ya shafi ilimin su. Suna yin aiki kafada- kafada da Malamai wajen samar da muradan koyarwa masu kyau da za su taimakawa dalibai cimma burinsu na karatu.Hakanan ma jami’an ilimi suna kokarin irin daliban da basu gane abubuwan da aka koya masu ba kamar yadda ake so,ta haka kuma za su taimaka masu da dukkanin abubuwan da suka kamata, da za su taimaka ma su kara kwazon su.Daga karshe jami’an ilimi kwararru ne masu matukar amfani wadanda burinsu bai wuce tabbatar da makarantu suna samar/ bada ilimi mai nagarta ga dalibai.Suna aiki domin tabbatar da makarantu  suna aiki da dokoki, tsare- tsare, kula da jin dadin dalibai, da kuma inganta gaba dayan abubuwan da suke bunkasa koyarwa da gane darussan da ake koyawa kamar yadda ya dace.Bugu da kari jami’an ilimi suna aiki tare da Malamai domin su samar da hanyoyin koyarwa ga Malamai wadanda suma kansu hakan zai taimaka masu taimakawa daliban da suke da matsalar gane abubuwan da ake koya masu.

ADVERTISEMENT

Jami’an ilimi wasu kwararru ne da suke da alhakin lura da yadda ake tafiyar da harkokin ilimi da ganin  al’amura na tafiya kamar yadda ya dace su kasance musamman ma a hukuma.Suna ayyuka da suka sha bamban da juna amma duk muradan daya ne kamar a makarantu, Kwalejoji,da kuma Jami’oi, da sauran makarantu inda ake harkar ilimi.Ayyukan jami’an ilimi sun sha bamban wannan kuma ya danganta ne ga irin hukumar da suke yi wa aiki, sai dai abinda aka fi sani sune masu samar da tsare- tsaren ilimi da kuma aiwatar da su gwargwadon yadda su muradan hukumar ko ita makarantar. Suna ma tabbatar da cewa su manhajojin da yadda ake koyawa dalibai hakan ya yi dai dai da irin mizanin da ake son cimmawa kan yadda dokoki suka amince da ayi. Abin na su bai tsaya anan ba domin kuwa har ma suna kafada-kafada da Malamai, jami’an makaranta,da sauran ma’aikatan wurin domin a gano wuraren da ake bukatar a maida hankali na lamarin da ya shafi tafarkin ilimin.Suna samar da horo da ci gaban kwarewa tare da samar da wata kafa ga Malamai, abin bai tsaya kan su ba kadai, domin kuwa har ma da dalibai, wadanda watakila suna da bukatar wani karin haske dangane da abubuwan da ake koya ma su

Ilimi
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Sarakunan Da Suka Yi Wa Turawan Mulkin Mallaka Turjiya A Nijeriya
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Duk Da Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Ƴan Nijeriya Na Fama Da Tsadar Man Fetur
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Yajin Aiki: Ƙungiyar Likitocin Nijeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adin Mako Huɗu

MASU ALAKA

Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus
Ilimi

ASUU Na Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jami’o’in Jihohi 11 Kan Rashin Biyan Alawus-alawus

July 3, 2026
Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace
Ilimi

Matar Gwamnan Zamfara Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Tsarin Bunƙasa Ilimin Ƴa Mace

June 20, 2026
Next Post
Babu Dalilin Fargaba Ko Tsoro Don Sanya Wa Mara Lafiya Robar Hanci

Babu Dalilin Fargaba Ko Tsoro Don Sanya Wa Mara Lafiya Robar Hanci

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

‘Yansanda Sun Kama Shugaban PFIPC, Adeyemi

July 15, 2026
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

‘Yansanda Sun Kama Wani Kan Zargin Yi Wa ‘Yan Bindiga Safarar Makamai A Kano

July 15, 2026
Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin Duniya

July 14, 2026
Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

Cinikin Waje Ta Kasar Sin Na Bunkasa Cikin Sauri Da Kwanciyar Hankali A Rabin Farko Na Shekara Ta 2026

July 14, 2026
An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

An Yi Tir Da Kalaman Wasu Sassan Ketare Game Da Yayata Batun Cika Shekaru Goma Da Fitar Da Abin Da Aka Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin”

July 14, 2026
Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

Nijeriya Za Ta Zama Ƙasa Mai Zaman Lafiya, Ba Za A Ƙara Samun Kashe-kashen Jama’a Ba – Oluremi Tinubu

July 14, 2026
Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Tsara Bunkasa Darajar Cinikayyar Kayayyaki Zuwa Yuan Tiriliyan 60 Yayin Shirin Raya Kasa Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 14, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Tsare Shugaban Makaranta Da Malami Kan Zargin Lalata Da Ɗaliba Mai Shekara 6 A Gombe

July 14, 2026
An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

An Bankado Muguwar Aniyar Japan Ta Haifar Da Tashin Hankali A Tekun Kudancin Sin

July 14, 2026
Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

Layin Dogo Tsakanin Tanzaniya Da Zambiya Ya Zama Shaidar Abota Tsakanin Sin Da Afirka

July 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.