ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Farashin Buhu Na Irin Citta Ya Kai Naira 550,000 A Kaduna – Manoma

by Abubakar Abba
4 months ago
Citta

Duba da yadda farashin Irin Citta ya yi tashin gwaron zabi a wannan shekarar, inda farashin duk buhu guda, mai nauyin kilo 110, ya kai kimanin naira 550,000, wanda hakan yasa mafi akasarin masu yin nomanta za su ragu matuka a kakar noman bana.

Bisa wani bincike da aka gudanar a wasu kasuwannin da ake sayar da cittar, musamman a Jihar Kaduna, ya nuna cewa; manoman nata na ci gaba da nuna damuwa, sakamakon tashin gwauron zabin farashin Irin nata, musamman yayin da suke kan shirye-shiryen tunkarar fara shuka ta.

Idan za a iya tunawa, tun bayan bullar wata cuta da ke lalata cittar da aka shuka a wasu jihohin da ke kasar nan, musamman a shekarar 2024, fannin ke ci gaba da fuskantar gagarumin kalubale.

ADVERTISEMENT

Kazalika, gwamnatin tarayya ta shelanta cewa; ta samar da dauki bayan bullar cutar, amma duk da haka; lamarin na ci gaba da jawo hauhawar farashinta.

Wani manomin cittar a Karamar Hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna, John S. Hatan, ya sanar da cewa; a 2026, farashin Irin cittar, ya yi matukar tsada, bayan bullar cutar a yankin, inda hakan ya tilasta manomanta, suka rage yawan yadda suka saba nomawa.

LABARAI MASU NASABA

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

A cewarsa, sakamakon wannan matsalar, har yanzu akasarin manoman, sun kasa farfadowa daga asarar da suka tabka.

Ya kara da cewa, kafin bullar cutar, akasarin manomanta a yankin suna yin nomanta, amma yanzu ‘yan kadan daga cikinsu ne ke iya sayen Irinta, saboda tsadar farashin Irin, inda a yanzu ake sayar da duk buhu daya kan kimanin naira 550,000.

Ya ci gaba da cewa, kafin tashin farashin Irin, wasu manoman a yankn, na sayen kimanin buhunhunan Irin har 1,000, domin shukawa a gonakinsu.

A cewarsa, har yanzu, babu wani dauki na tallafi da suka samu daga wurin gwamnati, bayan bullar cutar, inda ya yi kira ga gwamnatin, da ta kawo musu dauki, musamman domin su farfado daga cikin asarar da suka yi, bayan bullar cutar.

Shi ma wani manominta a garin na Kachia, Ibrahim Shagbo, ya sanar da cewa;  tsadar farashin Irin, ya hana manomanta da dama fara yin shuka.

Ya kara da cewa, a mako biyu da suka gabata, ana sayar da duk buhu daya na Irinta, kan naira 450,000, inda yanzu farashin ya karu zuwa naira 550,000, kan duk buhu daya.

Shi kuwa, Shu’aibu Isah Marjere, wani manominta a Karamar Hukumar Lere ta Jihar Kaduna ya bayyana cewa; Irin ya yi matukar tsada a 2026, inda hakan, ya tilasta wasu manomanta fara shirin noma wani amfanin gonar daban.

Abubakar Abba
+ postsBio
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Tun Ina Karama Marigayi Tumbuleke Ke Sa Ni Dariya —Hannatu Musawa
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    NPA Ta Bayyana Cewa Kirkiro Da Sabuwar Hukumar NPERA Ba Zai Zame Mata Tarnaki Ba
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
  • Abubakar Abba
    https://hausa.leadership.ng/author/abubakar-abba/
    Nazari Kan Wasu Dalilan Da Ke Haddasa Sabanin Abotakar Jarumi Ko Jaruma A Kannywood

MASU ALAKA

Abin Da Ya Sa Gidauniyar NADF Da Bankin Manoma Suka Yi Haḍaka
Noma Da Kiwo

Kha’amuna Khadi Ta Karɓi Jagorancin Gudanarwa Ta Bankin Noma

August 1, 2026
Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya
Noma Da Kiwo

Dalilin Da Ya Sa Aka Horar Da Manoman Tumatir 100 A Garin Zariya

July 18, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Noma Da Kiwo

Sharhi A Kan Dabarun Zamani Na Yin Auren Ƴaƴan Itatuwa

July 11, 2026
Next Post
Gwamna Lawal Ya Kafa Tarihi, Yayin Da Aka Fara Jigilar Alhazai Daga Filin Jirgin Sama Na Gusau

Gwamna Lawal Ya Kafa Tarihi, Yayin Da Aka Fara Jigilar Alhazai Daga Filin Jirgin Sama Na Gusau

LABARAI MASU NASABA

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci