ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Fashewar Bam Ta Kashe Da Raunata Daruruwan Mutane A Lebanon

by Rabi'u Ali Indabawa
2 years ago
Lebanon

Mutum uku sun mutu sannan daruruwan suka jikkata bayan sake fashewar wasu na’urori da Hezbollah ke amfani da su wajen sadarwa a Lebanon, kamar yadda wata majiyar tsaro ta shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Fashewar ta afku ne a a gidajen jama’a a wajen Birnin Beirut da Garin Sohmar da kuma Kudancin kasar.

  • Xi Ya Jaddada Ba Da Cikakkiyar Dama Ga Fa’idar Siyasa Ta CPPCC
  • Yunƙurin Sayar Da Jariri, Ƴansanda Sun Damƙe Mutane 2 A Legas

An garzaya da mutanen da suka jikkata zuwa asibiti a babban Birnin kasar.

ADVERTISEMENT

Har ila yau, wani dan jarida ya bayyana cewa mutum biyu sun jikkata bayan fashewar na’ura a Kauyen Ali al-Nahri da ke tsakiyar Bekaa.

Wani shaida ma ya ce an samu fashewa a cikin wani mota kusa da wata makabarta a Birnin Jdeidet Marjeyoun.

LABARAI MASU NASABA

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

Wani rahoto ya nuna cewa jami’an leƙen asirin Isra’ila, Mossad ne suka dasa ababan fashewa a dubban na’urar sadarwa ta Hezbollah kafin sun fashe a faɗin ƙasar Lebanon.

Wata majiya daga manyan jami’an tsaron Lebanon ta shaida wa Reuters cewa an shigo da na’urorin sadarwar ne a watan da ya gabata zuwa Lebanon.

Majiyoyi daga Isra’ila da Amurka sun ce Isra’ila ta tayar da ababan fashewar ne a na’urorin tun kafin lokacin da aka tsara za su tashi bisa tsoron cewa Hezbollah ta gano abin da aka kitsa.

Aƙalla mutum tara ne suka mutu sannan dubbai suka jikkata sakamakon fashewar.

Wani ƙwararre kan makamai ya shaida wa BBC cewa akwai yiwuwar an dasa ababan fashewa masu nauyin giram 20 a na’urar.

Lamarin ya zo wa mutane da dama ba shiri ba tsammani kamar yadda masu sharhi a kan harkokin tsaro a Gabas ta Tsakiya suka bayyana wa BBC.

Rahotanni na nuna cewa mutum tara sun mutu, sannan kusan mutum 3,000 sun jikkita, inda daga ciki kuma akwai aƙalla 200 da suka ji munanan raunuka, kamar yadda Ministan Lafiyar Al’umma na Lebanon, Firass Abiad ya bayyana, inda ya ƙara da cewa yawancin raunukan a hannuwa da fuskoki ne.

Lebanon
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas

MASU ALAKA

Lebanon
Kasashen Ketare

Nijar Da Canada Sun Ƙulla Yarjejeniyar Gina Sabuwar Matatar Mai A Jihar Dosso

August 23, 2026
Lebanon
Kasashen Ketare

Kotun ICC Ta Yi Watsi Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Jami’anta

August 23, 2026
Lebanon
Kasashen Ketare

Rasha Da Ukraine Sun Zafafa Hare-hare Kan Juna Bayan Yaƙinsu Ya Ɗauki Sabon Salo

August 22, 2026
Next Post
Zaben Kananan Hukumomi: APC Ta Lashe Dukkan Kujerun Shugabanni A Kwara 

Zaben Kananan Hukumomi: APC Ta Lashe Dukkan Kujerun Shugabanni A Kwara 

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.